fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Antoine Griezmann

Barcelona na shirin baiwa Atletico Madrid Antoine Griezmann domin suyi musaya da Saul Niguez

Barcelona na shirin baiwa Atletico Madrid Antoine Griezmann domin suyi musaya da Saul Niguez

Wasanni
Barcelona na shirin siyarwa da Atletico Madrid Antoine Griezmann bayan ta siyo shi daga kungiyar shekaru biyu da suka gabata a farashin yuro miliyan 120. Kuma Barcelona ta bukaci Atletico Madrid ta kara mata yuro miliyan 15 domin Griezmann yafi Saul Niguez tsada. Yayin Atletico ke shirin siyar da Saul Niguez bayan ya shafe kakanni takwas a kungiyar kuma ya taimaka mata ta lashe kofin La Liga a kakar bara. Ita kuma Barcelona zata siyar da Griezmann ne saboda tana so ta rage kasafin kudin data biyan dan wasa na albashi.   Antoine Griezmann and Saul Niguez: Barcelona in talks with Atletico Madrid over swap deal If the deal is completed, Griezmann would return to Atletico after moving to Barcelona in a €120m deal two years ago. Barcelona believe Griezmann is worth more th...
Antoine Griezmann na son komawa gasar MLS da zarar kwantirakin shi ya kare a Barcelona

Antoine Griezmann na son komawa gasar MLS da zarar kwantirakin shi ya kare a Barcelona

Wasanni
Antoine Griezmann ya bayyana cewa yanaso ya koma kasar Amurka da buga wasa idan kwantirakin shi ya kare a Barcelona. Tauraron dan wasan Faransan ya bayyana a shekarar data gabata cewa fafatawa a gasar MLS na daya daga cikin burikansa a wasan tamola. Dan wasan mai shekaru 30 nada sauran kwantirakin shekaru uku da Barcelona, kuma yana so ya bar turai ne domin ya bude ido a kasar Amurka da kuma kallon wasan kwallon hannu. Griezmann still keen on MLS move after Barcelona contract expires Antoine Griezmann says he still wants to move to the United States after his contract at Barcelona runs out. The France international said last year that a spell in MLS has long been one of his career objectives. The 30-year-old still has three years left on his contract at Camp Nou and s...
Masoya sunyi murna kuma ba za’a taba mantawa da kwallon da Attila ya ciwa Hungary ba a wasan tada Faransa na gasar Euro 2020

Masoya sunyi murna kuma ba za’a taba mantawa da kwallon da Attila ya ciwa Hungary ba a wasan tada Faransa na gasar Euro 2020

Wasanni
Za'a cigaba da haska kwallon da Attila Fiola yaciwa Hungary a wasan tada Faransa har a cikin fitattun kwallayen gasar Euro 2020. Ba za'a taba mantawa da kwallon da dan wasan bayan ya ciwa Hungary ba wadda tasa ta fara jagorancin wasan tada da Faransa kafin Griezmann ya ramawa masu kwallon. A karshe dai an tashi wasan nw da kunnen doki davi 1-1 inda suka raba maki. Unforgettable! Fiola & Hungary fans provide golden moment in deserved draw with France Attila Fiola is going to feature prominently in every highlights reel ever produced about Euro 2020. The Hungary wing-back's opener in Saturday's dramatic 1-1 draw with France is already destined to be remembered as one of the tournament's golden moments. It just wasn’t in the script, and that's what made it so beautiful. It w...
Antoine Griezmann zai bar Barcelona bayan Messi ya amince da cigaba da wasa a Kungiyar

Antoine Griezmann zai bar Barcelona bayan Messi ya amince da cigaba da wasa a Kungiyar

Uncategorized
Kungiyoyin Premier League suna harin siyan tauraron dan wasan Barcelona Antoine Griezmann wanda shine zai rasa mastugunni a kungiyar bayan Lionel Messi ya amince zai cigaba da wasa a kungiyar, a cewar Sport Mail. Sabon kocin Barcelona Ronald Koeman ya yiwa Antoine Griezmann alkawarin maye gurbin Lionel Messi idan har dan wasan Argentinan ya bar kungiyar amma a ranar juma'a Messi ya tabbatar da zaman shi a Barcelona saboda haka yanzu babu wannan alkawarin, kuma Koemen dole yayi amfani da Messi sannan kuma yaba dan wasa mai 17 Ansu fati da kuma Ousmane Dembele damar haskakawa. Barcelona tana harin siyar da Philippe Coutinho amma Komen yana so yayi duba ga dan wasan tsakiya na Brazil din wanda yayi nasarar lashe kofin Champions League da kungiyar Bayern Munich bayan Barcelona ...
PSG zasu siya Antoine Griezmann saboda Neymar da kylian Mbappe

PSG zasu siya Antoine Griezmann saboda Neymar da kylian Mbappe

Wasanni
Am samu labari daga Spain cewa kungiyar paris saint German zasu siya Antoine Griezman dan su shawo kan kylian Mbappe ya kara samun kwarin gwiwar tsayawa a kungiyar tasu kuma ya amince da sabuwar kwangilar da zasu yi mai. PSG zasu kyale Neymar ya koma Barcelona a wannan kakar wasan. Dan wasan faransan zai bar kungiyar ta Barca a wannan kakar wasan bayan sun siyo shi daga At Madrid a farashin euros miliyan 108 a kakar wasan bara, amma baya kokari sosai a kungiyar, an samu labari cewa ya kasa kokartawa kamar yadda Messi da Luis Suarez su keyi amma ana da ran zai iya nan fa wasu yan watanni. Manchester United nada ra'ayin siyan dan wasan faransan amma yanzu sun rasa damar su ta siyan dan wasan saboda PSG sun yanke shawarar siyan shi don su karawa Mbappe kwarin gwiwar tsayawa a kung...
La Liga: Barcelona zasu siyar da Griezmann a farashin dala 100

La Liga: Barcelona zasu siyar da Griezmann a farashin dala 100

Wasanni
An samu labari daga Sport cewa Barcelona sun shirya siyar da Antoine Griezmann nan bada dadewa ba bayan sun siyo shi daga Atletico Madrid.   Zakarun La Liga sun yanke wa dan wasan nasu farashin dala miliyan 100. Shuwagabannin Barcelona sun ce Griezman bai da  muhimmanci a kulob din. Manchester United da Paris saint German sune ake sa ran zasu siya Griezmann. Antoine yayi nasarar jefa kwallaye guda 14 a kakar wasan bana kuma ya taimaka wurin cin kwallaye guda hudu. An samu labari cewa Barcelona suna kokarin tara kudi ne dan su kara siyan Neymar.