fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: APC katsina

Yan bindiga sun hallaka wani mai rikon jam’iyyar APC a Jihar Katsina

Yan bindiga sun hallaka wani mai rikon jam’iyyar APC a Jihar Katsina

Siyasa
Yan bindiga sun kashe wani shugaban jam'iyyar APC a Jihar Katsina     Wasu 'yan bindiga sun kashe Abdulhamid Sani Duburawa wanda shine a matsayin shugaban jam'iyyar (APC) a karamar hukumar Batsari a jihar Katsina,   Dan majalisa mai wakiltar mazabar Batsari a majalisar dokokin jihar, Hon. Jabiru Yauyau, ya tabbatar da kisan shugaban jam’iyyar APC a wata tattaunawa ta wayar tarho da yayi da  THISDAY a ranar Lahadi.   Ya ce, maharan da ke kan babura sun afka wa gidan wanda aka kashe a kauyen Sabon-Garin Duburawa da ke karamar Hukumar Ruma da misalin karfe 12:47 na daren Lahadi.   Kamar yadda ya bayyana da cewa “Gaskiya ne, wasu 'yan bindiga akan babura sun kai wa shugaban jam’iyyarmu, Abdulhamid Sani Duburawa hari  a garinsu dake Sabon-Garin Duburawa, kuma suka harbe shi sanna...