fbpx
Friday, December 2
Shadow

Tag: APC

Dirama: Al-Makura da sauran masu neman shugabancin APC sunki janyewa zabin Buhari

Dirama: Al-Makura da sauran masu neman shugabancin APC sunki janyewa zabin Buhari

Siyasa
Yan takarar dake neman shugabancin jam'iyyar APC sun cike fom dinsu sun kai sakateriyar jam'iyyar dake jihar Abuja, inda wani dan jam'iyyar ya bayyana cewa shugaba Buhari ya tsayar da sanata Abdullahi a matsayin dan takararsa kuma kowa ya amince. Amma duk da haka yan takarar sunki janye ra'ayoyin su inda suke cigaba da kai fom dinsu sakateriyar wasu ma wakilai suka tura. Yan takarar sun hada da Sanatan Niger Sani Musa, tsohon gwamnan Masarawa Tanko Al-Makura, tsohon gwamnan Benue George Akume da dai sauran su. Kuma Sani Musa ya bayyanawa manema labarai cewa Buhari bai tsayar masu da kowa ba, kuma idan haka ne me yasa aka sayar masu da fom din.
Da Dumi Dumi: Saliu Mustapha ya saya fom din shubancin a jam’iyyar APC, wanda ta sakawa farashin naira miliyan 20

Da Dumi Dumi: Saliu Mustapha ya saya fom din shubancin a jam’iyyar APC, wanda ta sakawa farashin naira miliyan 20

Siyasa, Uncategorized
Jam'iyyar APC dake kan mulkin Najeriya ta bayyana cewa zata fara sayar da fom din neman takarar shugabanci a jam'iyyarta naira mimiyan 20. Inda su kuma masu neman mataikin shugana zasu biya naira miliyan 10, sannan sauran mukamai naira miliyan biyar. Yayin da Malam Saliu Mustapha turakin Illorin ya zamo mutun na farko daya saya fon din da jam'iyyar ta fara sayarwa ranar talata.
Wasu dai fatansu su ga shugaba Buhari da Tinubu sun bata, kuma hakan ba zai faru ba>>Gwamna Badaru

Wasu dai fatansu su ga shugaba Buhari da Tinubu sun bata, kuma hakan ba zai faru ba>>Gwamna Badaru

Siyasa
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar ya musanta rashin jituwa tsakanin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da tsohon gwamnan Legas, Bola Ahmad Tinubu. A hirarsa da Channelstv, Badaru ya bayyana cewa, an kawo labarin ne kawai dan saka rudani tsakanin mutane.   A Baya dai, hutudole.com ya kawo muku Rahoton cewa, Gwamna Badaru yace ba ba'a taba shugaba kamar Buhari ba Badaru yace mutane na son ganin an samu Baraka tsakanin Shugaba Buhari da Tinubu amma burinsu ba zai cika ba. Yace APC tsintsiyace madaurinki daya.   “I think people wanted to see that and that will not happen. I believe it is all politics. President Muhammadu Buhari, Bola Tinubu and all the leaders of the party speak with one voice.   “We have pushed that story about President Bu...
Tsohon Shugaban Sojojin Najeriya a lokacin Mulkin Jonathan,  Janar Ihejirika ya shiga jam’iyyar APC

Tsohon Shugaban Sojojin Najeriya a lokacin Mulkin Jonathan, Janar Ihejirika ya shiga jam’iyyar APC

Siyasa
Tsohon shugaban sojojin Ba a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa, Janar Azubuike Iherika ya koma jam'iyyar APC.   Shugaban riko na jam'iyyar APC,  gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya karbi Ihejirika.   Kakakin Gwamna Buni, Mamman Muhammad ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar inda yace Buni yace shigar Ihejirika APC zai karawa jam'iyyar Kwarin Gwiwa a yankin Kudu maso Gabas. A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda tsohon kakakin Majalisar wakilai,  Dimeji Bankole Ya koma jam'iyyar APC  
Bafa zaku kai labari ba a zaben 2023>>PDP ta gayawa APC

Bafa zaku kai labari ba a zaben 2023>>PDP ta gayawa APC

Siyasa
Kan maganar cewa sai ta kai shekaru 26 tana mulki da ya fito daga bakin shugabanta, Mai Mala Buni, Jam'iyyar APC ta samu martani daga bakin PDP.   Kakakin PDP, Kola Ologbondiyan ya bayyana cewa wannan rashin tunanine irin na APC amma maganar zahiri itace, 'yan Najeriya sun gasji da mulkinsu.   Yace idan aka bari APC ta wuce shekarar 2023 tana Mulki to Najeriya ba zata kai Labari ba. Ya kara da cewa idan da za'a yi wani dan kwarya-kwaryar zabe to APC ko kaso 20 cikin 100 na kuri'un da za'a kada ba zata samu ba. “In Buni’s whims and thoughtlessness, Nigerians should make themselves ready for another 26 years of anguish, pains, hunger and starvation, insecurity and limitless suffering. This is the height of recklessness, insensitivity and affront to the sensibilit...
Sai Mun shekara 32 muna mulkar Najeriyaba tare da wata jam’iyyata yi nasara akan mu ba>>APC ta Bugi Kirji

Sai Mun shekara 32 muna mulkar Najeriyaba tare da wata jam’iyyata yi nasara akan mu ba>>APC ta Bugi Kirji

Siyasa
Shugaban kwamitin riƙo na jam'iyyar APC kuma gwamnan Yobe Mai Mala Buni, ya ce jam'iyyarsu na tsara yada za ta mulki Najeriya na tsawon shekara 32. Mai Mala, ya shaida hakan ne a lokacin da ya ke naɗa mambobin kwamitin tuntuɓa da tsare-tsare jam'iyyar mai mutum 61, a sakataren jam'iyyar da ke Abuja domin daidaita tafiyar jam`iyyar kafin babban taron da za ta yi a wannan shekarar. A cewarsa, akwai buƙatar jam'iyyar ta ci gaba da zama a mulki domin tabbatar da kuma ɗorewar tsarin dimokuradiya da ta ɗaura ƙasar a kai tun 2015. Ya bayanan cewa jam'iyyar ta kafa wannan kwamitin ne domin shirye-shiryen cimma burinta. Kwamitin mai mutum sittin da ɗaya ya kunshi gwamnoni da ministoci da senotoci da kuma manyan ƴan siyasa, kuma an danka wa gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar ...
Idan tsayar da dan Arewa takarar shugaban kasa a 2023 zai sa  PDP ta yi nasara, ina Goyon bayan hakan>>Gwamna Wike

Idan tsayar da dan Arewa takarar shugaban kasa a 2023 zai sa PDP ta yi nasara, ina Goyon bayan hakan>>Gwamna Wike

Siyasa
Gwamnan jihar Rivers,  Nyesom Wike ya bayyana cewa idan tsayar da dan takarar shugaban kasa daga Arewa zai sa PDP ta yi nasara a zaben shekarar 2023, yana goyon bayan hakan.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a BBC Pidgin inda ya kara da cewa dalilin da yasa har yanzu PDP bata bayyana daga inda dan takarar shugaban kasarta zai fito a shekarar 2023 ba, suna ta tsare-tsare ne.   Ya kuma ce ba zai goyi bayan dan takarar shugaban kasa na APC ba ko da kuwa dan jihar Rivers ne. “I am from Southern part of Nigeria. I will be happy if power returns to the South, but if PDP will win the 2023 presidential election by zoning the presidential ticket to the North, I will not be opposed to it”.
Idan Jonathan ya tsaya takarar shugaban kasa a APC bazan goyi bayansa ba>>Gwamna Wike

Idan Jonathan ya tsaya takarar shugaban kasa a APC bazan goyi bayansa ba>>Gwamna Wike

Siyasa
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa idan tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya tsaya takarar shugaban kasa a shekarar 2023 a karkashin jam'iyyar APC ba zai goyi bayansa ba.   Yace duk da Jonathan daga kudu yake amma ba zaiwa jam'iyyar sa ta PDP angulu da kan zabo ba kuma shi baya nuna kabilanci.   Ya bayyana cewa, shima Jonathan din yasan haka. Ya fadi hakane a hirar da BBC Pidgin suka yi dashi a Port Harcourt. "I am a PDP member, if former President Goodluck Jonathan picks a ticket to run in my party, I will support him. I can't do anti-party. But if he picks a ticket to run in APC, I won't support him because I can't do anti-party. "He knows I won't support him in APC even if he is from the south. I don't do that kind of politics. It is ...
Jiga-Jigan APC da PDP ne abokan Gabarku ba ‘yan Najeriya ba>>Shugaban PRP ya gayawa Boko Haram da ‘yan Bindiga

Jiga-Jigan APC da PDP ne abokan Gabarku ba ‘yan Najeriya ba>>Shugaban PRP ya gayawa Boko Haram da ‘yan Bindiga

Tsaro
Shugaban Jam'iyyar PRP, Malam Falalu Bello ya jawo hankalin 'yan Bindiga da Boko Haram dake kaiwa Fararen hula hare-hare cewa Abokan Gabarsu jiga-jigan APC da na PDP ne.   Ya bayyana cewa abin takaici ne yanda mutanen da wadannan maau tafa kayar baya ke kashewa yawanci Talakwane.   Ya bayyana cewa manyan 'yan Siyasa a Najeriya na ci gaba da yiwa Talakawa Wayau suna yaudararsu dan haka ya kamata a kwace ikonsu ta hanyar zabe.   "The victims of the Boko Haram in the North-East, banditry in North-West and North-Central and the tribal killings in South-West and South-East are preponderantly the 'talaka'; the poor Nigerians that are being continuously manipulated by the rich to continuously rule and dominate them. "Both the killers and victims need to realise...
APC basu da tausayin Talaka>>Sule Lamido

APC basu da tausayin Talaka>>Sule Lamido

Siyasa
Tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa jam'iyyar APC basu da tausai ko kadan.   Yace APC basu da wata Alkibla ko kuma shirin yiwa 'yan Najeriya aiki, inda yace yawancin ayyukan da gwamnatin APC ke yi tsarin PDP ne.   Yace APC kawai Burinsu shine su kwace mulki daga hannun PDP shiyasa ga mulkin nan sun samu amma ya zamar musu Alaqaqai. Ya bayyana hakane a jihar Rivers yayin wata Ziyara da ya kai wajan kaddamar da wani aiki.   “When APC came on board, they had no programme. They had no plan; the only agenda they had was to flush out PDP from government because we were performing; because we were organised, because we were committed, because we are compassionate and very humane,” he said. “They (APC) can’t think. They have no vision, they have n...