fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Tag: Apostle Johnson Sulaiman

Ni da iyalina ba zamu yi rigakafin coronavirus ba>>Apostle Sulaiman

Ni da iyalina ba zamu yi rigakafin coronavirus ba>>Apostle Sulaiman

Siyasa
Babban malamin Kiristocin Najeriya, Apostle Johnson Sulaiman ya bayyana cewa, shi da iyalinsa ba zasu sha Rigakafin cutar coronavirus saboda yana da matsala.   A wani Bidiyo da ya watsu sosai, Anga Sulaiman na cewa, ya yi addu'a yana yana neman taimakon Allah akan rigakafin na coronavirus kuma Allah ya numa masa cewa, Rigakafin yana da matsala.   Ya kara da cewa ana shan Rigakafin coronavirus amma kuma sai a ce dole a ci gaba da saka takunkumin rufe baki da hanci da nesa-nesa da juna da daina gaisuwa.   Yace kuma kada mutane su yadda a yaudaresu. Abinda suke gani ana sawa Gwamnoni a gidajen Talabijin ba irin shine za'a musu ba. There is a vaccine that’s going on that people are taking now, they say it is a vaccine against the virus. After you take th...