
Hotuna:Yanda aka yi tsayuwar Arfa
A yaune mahajjata suka yi tsayuwar Arfa a kasar Saudiyya wadda wajibi ce ga mahajjata.
An yi tsayuwarne da mahajjata kalilan ba kamar yanda aka sababa.
https://twitter.com/HaramainInfo/status/1288872516296073217?s=19