fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Arafat

Abubuwa 5 game ranar Arafa

Abubuwa 5 game ranar Arafa

Uncategorized
A cikin wannan rana ce Alhazai a kowace shekara ke taruwa a filin Arafat da ke garin Makkah tun bayan kaucewar rana daga tsakiyar sama zuwa faduwarta don gudanar da daya daga cikin rukunan aikin Hajji.   Mun tattauna da wani malamin addinin Musulunci a Najeriya, Dr Ibrahim Disina, kan abubuwan da suka kamata a yi a wannan rana mai muhimmanci. Abubuwa biyar cikin falalar wannan rana sun hada da:   1. A irin wannan rana ce lokacin Hajin Ban Kwana a zamanin Annabi Muhammad (S.A.W), Allah ya kammala saukar da hukunce-hukuncen Musulunci, domin tun wannan rana ba a kara saukar da wani hukunci ba.   Wannan ya sa Sayyidina Umar ya ce: "Muhimmacin wannan rana, in da Yahudawa ne da sun dauke ta ranar biki kowace shekara", kamar yadda bayan wa...