fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Arewa Twitter

Bidiyon wasu ‘yan matan Arewa dake rawa ya jawo cece-kuce

Bidiyon wasu ‘yan matan Arewa dake rawa ya jawo cece-kuce

Uncategorized
Wasu 'yan matan Arewa 2 da suka dora wani bidiyonsu a shafin sada zumuntar Twitter suna rawa ya dauki hankula sosai inda akaita cece-kuce akansa.   Lamarin dai ya jawo maudu'in Arewa Twitter ya dauki hankula sosai inda wasu da dama daga Arewa suka rika Allah wadai da Bidiyon. https://twitter.com/ZaynabWakawa/status/1240703365773836290?s=19   Yayin da daga kudu kuma aka samu masu ganin cewa bidiyon ba wani abu bane. Kawai 'yan matan suna shakatawane.