
Baku isa ba>>Dattawan Yarbawa suka mayarwa da matasan Arewa da suka ce yarbawa su bar yankin Martani
Dattawan yarbawa sun bayyana cewa babu wanda ke da ikon hana wani zama a wani yankin kasarnan muddin yana zaunene lafiya da gudanar da halastaccen kasuwancinsa da doka ta yadda dashi.
Kungiyar tace kundin tsarin mulki ya baiwa kowa damar zama a inda yake so muddin bai karya doka ba.
Sakataren Kungiyar, Dr. Kunle Olajide ya bayyana haka a ganawarsa da Sahara Reporters inda yace kada yarbawan dake Arewa su damu saboda wannan kungiya da ta yi barazana ba lallaine tana da rigister da gwamnati ba kuma basu da yawa basu wuce mutane 5 ba watakila.
That Arewa Youth Assembly to the best of my knowledge, may not even be a registered organisation. The government may not recognise it. It is perhaps a group of two to five people issuing a statement. This is nothing to w...