fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Arewa24

Bidiyo: Yanda Aljanun Laila ta shirin fim din Labarina suka tashi

Bidiyo: Yanda Aljanun Laila ta shirin fim din Labarina suka tashi

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Waziri wadda ta fi suna da Laila a shirin fim din Labarina wanda aka nuna a gidan Talabijin na Arewa24 ta kan nishadantar da masoyanta daga lokaci zuwa Lokaci a shafukanta na sada zumunta.   A wannan karin ma abinda ya faru kenan inda ta dauko maganar Malam Na ta'ala da Matarsa, Adama na shirin fim din Dadin Kowa ta kwaikwaya. Ta saka bidiyon a shafinta na sada zumunta inda kuma masoyanta da dama suka nishadantu da hakan tare da bayyana ra'ayoyinsu.   Wata me suna Maryam Hannamy ta cewa Maryam, Kawata Na shiga uku.   Saidai Maryam din ta bata amsar cewa, Bani Bace Aljanuna ne fa. Dan kallon Bidiyon sai a bi daya daga cikin Links din kasa:   Bidiyon Maryam Bidiyon Maryam
Ji Amsar da Laila ta Labarina ta baiwa wani da ya ce mata ta yi Aure

Ji Amsar da Laila ta Labarina ta baiwa wani da ya ce mata ta yi Aure

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Musa Waziri ta saka kayatattun hotunan ta da ta dauka a Dubai a shafinta na Instagram.   Da dama sun yaba da Hotunan inda wani ya bata shawarar cewa ta yi aure ta Huta.   Saidai Maryam wadda ta yi fice a shirin fim din Labarina da ake nunawa a tashar Arewa24 bata dauki Lamarin da zafi ba.   Ta baiwa wanda ya bata waccan shawara amsa da cewa "Toh"
Kayatattun hotunan Maryam Waziri( Laila a Fim din labarina) tana shakatawa a Dubai

Kayatattun hotunan Maryam Waziri( Laila a Fim din labarina) tana shakatawa a Dubai

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Waziri da aka fi sani ds Laila a Fim din Labarina da ake nunawa a tashar Arewa24 kenan a wadannan hotunan nata data dauka a Dubai.   Maryam ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda kuma masoyanta da dama suka yaba. https://www.instagram.com/p/CJnocwEnzCo/?igshid=1it30xbais4ya   https://www.instagram.com/p/CJlnwkun4mV/?igshid=opvozimzohof   https://www.instagram.com/p/CJlm7b6HhgF/?igshid=7anlhtubot2e
Laila ta shirin Labarina ta bayyana dalilin da yasa take saka Sarka a kafa

Laila ta shirin Labarina ta bayyana dalilin da yasa take saka Sarka a kafa

Nishaɗi
Tauraruwar Fim din Labarina da ake nunawa a tashar Talabijin ta Arewa24, Maryam Waziri aka fi sani da Laila ta bayyana dalilin da yasa take saka sarka a kafarta.   Maryam na daga cikin Taurarin Kannywood,  Mata da suka je yawon shakatawa a Birnin Dubai na hadaddiyar Daular Larabawa.   A lokuta da dama akan ganta da Sarka a kafa.   Bayan da ta saka hotunanta a shafinta na Instagram wasu sun rika tambayarta dalilin da yasa take saka sarka a Kafa.   Wani ya tambayeta, Menene Amfanin wannan sarkar?   Ta bada Amsar cewa Amfaninshi Kwaliya.   Wani ma ya sake tambayarwa me yasa take yawan son saka Sarka a kafa?   Sai ta bashi amsar cewa saboda tana son ta.    
Gaskiya ba’a min Adalci ba, a dawo min da Laila kawai>>Mahmood na shirin Labarina

Gaskiya ba’a min Adalci ba, a dawo min da Laila kawai>>Mahmood na shirin Labarina

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa,  Nuhu Abdullahi wanda ya fito a matsayin Mahmood a cikin shirin Labrina da ake nunawa a tashar Arewa24 ya bayyana cewa gaskiya ba'a masa Adalci ba.   Ya bayyana hakane ta shafinsa na Instagram,  abokin aikinsa, Ali Nuhu ya tambayeshi, kai kawa Sumayya Adalci?   Ya bashi Amsar cewa, Yallabai Yanayi ne ya zo da haka amma dai yanzu a dawo min da Laila.   Shima dai me bada Umarnin shirin, Malam Aminu Saira ya bayyana cewa, Allah ya kiyaye gaba ya sa Kaffara ya sa ya zama Darasi ga wasu. https://www.instagram.com/p/CJW5jVCJQA4/?igshid=x9vepsod9ts
Bidiyon Cashiyar Jarumar Fim din Labarina, Maryam Waziri

Bidiyon Cashiyar Jarumar Fim din Labarina, Maryam Waziri

Nishaɗi
Tauraruwar fim din Labarina, Maryam Musa Waziri kenan a wannan bidiyon da ta sha rawa ita da abokiyarta.   Ta saka bidiyon ne a shafinta na Instagram inda Masoyanta da dama suka yaba.   Hakanan Nuhu Abdullahi ya halarci wajan inda yace bikin zagayowar Ranar Ranar Haihuwane a wani Bidiyo da aka ganshi tare da Hauwa S. Garba. https://www.instagram.com/p/CHxsijqnxhp/?igshid=mejdrw9hh1h6   https://www.instagram.com/p/CHwEf2Qg4Ai/?igshid=1h3f83046je4j
Matan dake son Aurena sun fi Dubu: Dantani Mai Shayi na Arewa24

Matan dake son Aurena sun fi Dubu: Dantani Mai Shayi na Arewa24

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa Murtala Alasan wanda yake fitowa a shirin Dadin Kowa na tashar Arewa24 a matsayin Dan Tani Mai Shayi ya bayyana cewa yana da masoya da yawa.   Ya bayyana hakane a wata hira da Mujallar Fim ta yi dashi. Mujallar ta tambayeshi shin ya yake yi kasancewar yana da masoya da yawa idan ya hadu da Mutane?   Sai ya bada Amsar: Kuma wannan tambayar da ka yi mini ta cewar ina shayi, haka mutane su ke yi mini a duk inda na je, kuma a yanayi irin namu babu irin jama'ar da ba ma haɗuwa da su: zaurawan ne 'yanmatan ne, wanda kuma a nan mu na samun ƙalubale wanda dole mu ke yin taka-tsantsan da kuma bi a hankali; kowa ya ce ya na son ka! To mace sama da dubu kowacce ta ce ta na so ta aure ka, yaya za ka yi da su? Ka ga dole sai ana yin taka-tsantsa...