fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Argentina

Tsohon tauraron Barcelona na kasar Argentina, Javier Mascherano yayi ritaya daga wasan kwallon kafa

Tsohon tauraron Barcelona na kasar Argentina, Javier Mascherano yayi ritaya daga wasan kwallon kafa

Wasanni
Tauraron dan wasan Argentina wanda yayi nasarar kai wasannin karshe na gasar kofin duniya har sau hudu da kasar tasa, Javier Mascherano wato tsohon dan wasan tsakiya na kungiyar Liverpool da Barcelona ya sanar da ritayar shi daga wasan kwallon kafa yana dan shekara 36. Mascherano ya sanar da ritayar tashi ne bayan da kungiyar shi ta Estudiantes ta sha kashi 1-0 a hannun Argentina Juniors a wasan gasar da suka buga ranar lahadi. Yayin da dan wasan yake cewa. "A koda yaushe ina kokari sosai dari bisa dari a wasannin kwallon kafa amma yanzu naga hakan ya fara bani wahala, kuma a lokuta da dama ba kaine zaka zabi yin ritaya ba lokaci ne". Mascherano yayi nasarar lashe kofuna 19 a shekaru 8 da yayi yana wasa a kungiyar Barcelona wanda suka hada da kofin La Liga guda biyar da kuma C...