fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Arik Air

Kamfanin Arik Air ya kori ma’aikata 300

Kamfanin Arik Air ya kori ma’aikata 300

Uncategorized
Kamfanin Arik Air ya sallami ma'aikata 300 daga aiki. An bayyana hakan ne a wata sanarwa da kamfanin jirgin ya fitar a ranar Juma'a. Ya dora alhakin korar kan tasirin cutar COVID-19. Kamfanin ya yi bayanin cewa za a samar da wani kunshin rarar aiki ga ma'aikatan da abin ya shafa tare da taimakon kungiyoyin kwadagon su. A wani bayanin kuma da Manajan Hulda da Jama'a da Sadarwa, Banji Ola ya bayyana, kamfanin ya ba da hakuri ga fasinjojin da shirin ya rutsa da su saboda zanga-zangar da Kungiyar Ma’aikatan Sufuri ta Kasa ta yi a ranar 3 ga Disamba, 2020.