fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Arjen Rubben

Tauraron Bayern Munich Arjen Rubben yayi ritaya daga wasan tamola karo na biyu

Tauraron Bayern Munich Arjen Rubben yayi ritaya daga wasan tamola karo na biyu

Wasanni
Tauraron dan wasan Dutch Arjen Rubben ya sanar da ritayarsa daga wasan tamola yana dan shekara 37. Tsohon dan wasan Bayern Munich din ya sanar da hakan ne ranar alhamis a shafinsa na kafar sada zumunta. Kuma wannan shine karo na biyu daya sanar da ritayarsa, bayan a shekarar 2019 ya sanar bayan ya lashe kofin gasar  Bundesliga tare da Bayern Munich. Amma ya zabi komawa kungiyar daya fara wasan tamola a shekarar 2000 wato Groningen inda yayi ritaya a kungiyar.   Bayern legend Arjen Robben retires from football for second time Dutch national, Arjen Robben, has announced his retirement from football at age 37. The ex-Bayern Munich winger made this known on Thursday via his social media accounts. This is the second time that the 37-year-old has announced his decision t...