fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Arsenal

An dage wasan Premier League da za’a buga yau tsakanin Arsenal da Manchester City saboda barzanar Coronavirus-COVID-19

An dage wasan Premier League da za’a buga yau tsakanin Arsenal da Manchester City saboda barzanar Coronavirus-COVID-19

Wasanni
An daga wasan Premier League Wanda za a buga yau, laraba a filin wasan Etihad tsakanin Arsenal da Manchester City saboda barazanar cutar coronavirus-Covid-19.   Hukumar gasar Premier League tace an samu labarin cewa mai horas da kungiyar olympiakos, Evangelos Marinakis na dauke da kwayar cutar coronavirus-COVID-19.   Arsenal ta tabbatar da cewa akwai yan wasanta da dama da suka je wajen Marinakis bayan sun buga wasan su na zakarun nahiyar turai wato (Europa league ) kuma wa'yan nan yan wasan yanzu haka sun kebance  kansu.   Kungiyar ta kuma cewa hukumar lafiya tace a shawarce wasan da za'a buga yau tsakanin Arsenal da Man city ya kamata a daga shi saboda a samu isashan lokaci a shawo kan matsalar.   Saboda haka hukumar Premier League ta aminta ce...