fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Arthur

Arthur ya saka hannu a takaddun kwantirakin da Juventus suka yi mai na shekaru biyar

Arthur ya saka hannu a takaddun kwantirakin da Juventus suka yi mai na shekaru biyar

Wasanni
Dan wasan Brazil din ya amince zai cigaba da wasa a kungiyar Barcelona har izuwa karshen wannan kakar kuma zai buga masu sauran wasannin su na gasar Champions lig kafin ya koma Juventus a kakar wasa mai zuwa. Arthur yaje kasar Italia ranar sati bayan sun gama buga wasan su su kungiyar Celta Vigo, kuma a cewar Sky Italy dan wasan yayi gwajin lafiyar shi daga karfe 9am na safe zuwa 3pm na yamma. Kuma dan wasan ya saka hannu a takaddun kwantirakin nashi na tsawon shekaru biyar da farashin euros miliyan 72.5. Bayan sun kammala komai Arthur ya koma kasar Spain kuma ya cigaba da yin atisayi gami da wasan da zasu buga anjima teakanin su da Atletico Madrid. Shima Miralem Pjanic zai koma kungiyar Barcelona daga Juventus a farashin euros miliyan 60. Arthur s...