fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: Asari Dakubo

Tsageran Naija Delta, Asari Dokubo ya kafa Kasar Biafra, har ya bayar da mukamai

Tsageran Naija Delta, Asari Dokubo ya kafa Kasar Biafra, har ya bayar da mukamai

Tsaro, Uncategorized
Tsageran Naija Delta,  Asari Dokubo ya kafa Kasar Biafra har ya bayar da mukamai.   A sanarwar da ya fitar a jiya, Lahadi ta bakij Kakakinsa, Asari Dokubo ya bayyana cewa, Uche Mefor, Dokubo yace sun sanyawa gwamnatin tasu sunan Biafra Defacto Customary Government (BCG).   Yace da yayi shakku akan kafa kasar ta Biafra amma yanzu ya sadaukar da rayuwarsa kacokan akan Lamarin.   Ya bayyana kansa a matsayin shugaban kasar, sannan yace wani me suna, George Onyibe shine Sakatare, sannan ya bayyana wani Emeka-Emeka a matsayin wanda zai kula da bangaren shari'a na Gwamnatin.   Ya kuma ce wannan aiki ne na sadaukarwa, dan haka suna kira ga duk wanda ya shirya yin sadaukarwa ya fito ya bayyana kansa. Yace zasu baiwa Ilimi da Noma muhimmanci a gwamnatin ta...