fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Ashley Young

Ashley Young ya koma tshohuwar kungiyar shi ta Aston Villa kyauta daga Inter Milan

Wasanni
Tsohon dan wasan kasar Inila Ashley Young ya koma tsohuwar kungiyar shi ta Aston Villa kyauta daga Inter Milan. Dan wasan mai shekaru 35 ya taba taka leda a Watford da Manchester United, kuma ya ciwa Villa kwallage 38 a wasanni 190 tsakanin shekarar 2006 zuwa shekarar 2011. Inda yanzu ya koma kungiyar da kwantirakin shekara guda kuma ya bayyana cewa yaji dadin hakan ji yake kamar bai taba barin kungiyar ba.   Ashley Young rejoins Aston Villa on free transfer from Inter Milan Former England international Ashley Young has rejoined Aston Villa Via on a free transfer from Inter Milan. The former Watford and Manchester United superstar 35-year-old scored 38 goals in 190 appearances for Villa between 2006 and 2011, an now he has signed a one-year contract with the Premier Leag...
Ashley Young ya kamu da Coronavirus/COVID-19

Ashley Young ya kamu da Coronavirus/COVID-19

Siyasa
Tsohon dan wasan Ingila da kuma kaftin din Manchester United wanda yake bugawa Inter Milan wasa, Ashley Young ya kamu da cutar korona a jiya ranar sati bayan kungiyar ta yiwa yan wasan ta gwajin cutar kuma yana killace kanshi a gidan shi tare da bin sharuddan cutar. Ashley Young ya bugawa Inter Milan wasanni 28 tunda ya koma kungiyar a kyauta daga Manchester United a watan janairun daya gabata kuma dan wasan ya buga gabadaya wasannin Inter guda uku na gasar Seie A a wannan kakar. Inter Mlan ta kasance ta hudu a saman teburin gasar Serie A kuma mai biyu ne tsakanin ta da AC Milan da kuma Atalanta wanda suka kasance a saman teburin gasar.