fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Asiri

Hukumar yan sanda tayi kira ga matasa da su guji shiga kungiyar asiri

Hukumar yan sanda tayi kira ga matasa da su guji shiga kungiyar asiri

Uncategorized
A yau ne yan sanda a Jihar Ogun sun shawarci matasa su guji ayyukan tsafi da sauran munanan dabi'u don kaucewa dauke hankalinsu daga cika burinsu. Kwamandan yan sanda na yankin Sango-Ota, ACP Monday Agbonika, ya yi wannan kira ne a bikin baje kolin hidimar shekara ta 2020 da bayar da kyaututtuka ga ɗalibai masu fita (SS3) na makarantar Adedokun International School da ke Ijoko, Ogun.   Agbonika, wanda ya samu wakilcin CSP Ellah Jeffrey, ya ce wannan shawarar ta zama dole saboda karuwanci da wasu munanan dabi’u.   Ya kara dacewa suna Kira ga daliban da ka da su bari kowane irin mutum ya yaudare su, su shiga wata muguwar kungiyar asiri ko wata kungiyar da zata hana su cimma burinsu na gaba.   Agbonika ya ce, rundunar za ta tafi makarantu ne domin fadak...
Yan kungiyar asiri guda 60 ne yan sanda suka kama a jihar Benue

Yan kungiyar asiri guda 60 ne yan sanda suka kama a jihar Benue

Uncategorized
Yan sanda sun kama wasu da ake zargin yan kungiyar asiri ne guda 60 cikin sati daya a wurare daban-daban na garin Makurdi, babban birnin Jihar Benue. Kakakin tundunar yan sandan Jihar, DSP Catherine Anene ta ce a kokarin rundunar na dakile matsalolin tsaro a fadin Jihar ne ta kai farmaki a kan kungiyoyin asiri bayan samun bayanan sirri da ke alakanta su da munanan laifuka a Jihar. “A samamen da muka kai cikin sati daya, mun kama yan kungiyar asiri 60 da bidigogi 4 da gatari 5 da hulunan beret bakake 3 da jajaye 2, sai kakin soja 1 da kuma rigar sulke 1”, inji ta. Anene ta kara da cewa mutum takwas daga cikin wadanda ake zargi yan kungiyar asiri ne an kama su ne a wani bangare cikin garin Makurdi, ranar 14 ga watan Yuni, 2020. Ta ce bayan kwana daya sun kama wani da aka fi...