
Bidiyo da Hotuna: Kalli yanda Gwamnan Legas ke kwallo da ‘yar kwallon Bacelona Asisat
Tauraruwar 'yar kwallon kungiyar Barcelona 'yar Asalin Najeriya, Asisat Oshoala kenan a wadannan hotunan yayin da take kwallo tare da gwamnan jihar Legas, Babajide Sonwo Olu.
Ta kai masa ziyara ne a gidan Gwamnatin jihar dake Marina inda kuma suka buga kwallo tare.
Gwamnan yace yana Alfahari da ita kuma ashe bai manta iya kwallonsa ba.
https://twitter.com/Mr_JAGss/status/1307431427894644736?s=19
https://twitter.com/jidesanwoolu/status/1307448197124628480?s=19