fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: ASUP

Za’a sake rufe makarantun gaba da Sakandire bayan da kungiyar malaman ta shirya shiga yajin aiki

Za’a sake rufe makarantun gaba da Sakandire bayan da kungiyar malaman ta shirya shiga yajin aiki

Uncategorized
Kungiyar Malaman Kwalejojin kimiyya da Fasaha ta ASUP ta sanar da fara yajin aiki a daga ranar 7 ga watan Afrilu.   Kungiyar ta bayyana cewa zata shiga yajin aikinne saboda nuna halin ko in kula na gwamnatin tarayya akan bukatunta na gyara.   Shugaban ASUP, Anderson U Ezeibe ne ya bayyanawa manema labarai haka bayan taron kungiyar a kwalejin kimiyya da fasaha ta Hassan Usman Katsina. The Academic Staff Union of Polytechnic (ASUP) has declared a nationwide strike from April 6, 2021 over alleged ‘’culture of neglect by government on issues affecting the technological education sub sector.’’ ASUP President, Anderson U Ezeibe, told reporters at the end of the 99th meeting of the National Executive Council of the union at Hassan Usman Polytechnic, Katsina the ind...
Bama Goyon bayan bude makarantu saboda Zai Sanya Dalibai Da Ma’aikata Cikin Hadari>>Kungiyar ASUP

Bama Goyon bayan bude makarantu saboda Zai Sanya Dalibai Da Ma’aikata Cikin Hadari>>Kungiyar ASUP

Siyasa
Kungiyar Malaman Ilimi ta Kwalejin Kimiyya da fasaha (ASUP) ta ce ba daidai ba ne gwamnatoci su gaggauta sake bude makarantu, don haka sanya rayuwar dalibai da ma'aikata cikin hadarine.   Kungiyar ta kuma goyi bayan matsayin da Gwamnatin Tarayya ta yi na dakatar da shirin ta na sake bude makarantu a fadin Najeriya tunda hakan nada hadarin. Shugaban ASUP na kasa, Comrade Anderson Ezeibe wanda ya bayyana hakan a Abuja ya kara da cewa dole ne gwamnati ta dauki dukkan masu ruwa da tsakin kasar a shirye-shiryenta na sake bude makarantu. Ya ce: “Kungiyarmu ta yi imanin cewa duk wani yunkuri na sake bude makarantu a kowane matakin cikin wannan lokacin ba abu mai kyau ba ne. "Sanannan abu ne cewa makarantunmu ba a shirye suke ba don fuskantar kalubalen annobar coronavirus...