fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Atalanta

PSG sun fitar da Atalanta daga gasar Champions League: Neymar ya kafa tarihin shekaru 12

PSG sun fitar da Atalanta daga gasar Champions League: Neymar ya kafa tarihin shekaru 12

Wasanni
PDG za'a iya cewa sun sha da kyar a wasan da aka yi yau tsakaninsu da Atalanta na kusa dana kusa dana karshe a gasar Champions League.   Tun kamin a tafi hutun rabin lokaci ne dai Atalanta ta likawa PSG kwallo 1 wadda kuma taso ta makale. Hutudole ya kawo muku cewa sai ana daf da tashine PSG ta ci kwallaye 2 ta hannun Marquinhos da Eric Maxim wanda hakan ya bata nasara a wasan. Neymar yayi yanka ba tare sa kuskure ba har sau 16 a wasan, wanda shine irinshi na farko da aka yi a wasa daya na gasar Champions League tun wanda Messi yayi a shekarar 2008 a wasansu da Manchester United. Shekaru 12 kenan.