fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Atiku Obaseki

Atiku ya yi maraba da komawar Obaseki zuwa jam’iyyar PDP

Atiku ya yi maraba da komawar Obaseki zuwa jam’iyyar PDP

Siyasa
Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya taya Gwamna Godwin Obaseki na Jihar Edo murnar shiga jam'iyyar (PDP), yana mai cewa jihar Edo zata fi dacewa da shi a matsayin wanda ya dace. Atiku ya bayyana haka ne a wata sanarwa da ya fitar ta hannun mai taimaka masa kan harkokin yada labarai, Mista Paul Ibe, a Abuja ranar Juma'a, inda ya yi maraba da Obaseki zuwa PDP, wanda ya bayyana jam'iyyar a  matsayin "jam'iyyar gaskiya." Gwamanan jihar Edo ya dai kuma jam'iyyar PDP ne a ranar Juma'a a sakamakon rikicin cikin gida da ya faru dashi a tsohor jam'iyyar sa ta APC wanda hakan ta tilasata masa ficewa daga jam'iyyar.