fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Atikub

Jihar kano na bukatar a maida hankali akanta – A cewar Atiku Abubakar

Jihar kano na bukatar a maida hankali akanta – A cewar Atiku Abubakar

Kiwon Lafiya
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bukaci gwamnatin tarayya da sauran hukumomin da suke taka rawa a yaki da cutar coronavirus a Najeriya da su hada hannu da gwamnatin jihar Kano wajen dakile yaduwar cutar a jihar.   Atiku Abubakar, ya ce akwai bukatan hukumomi su maida hankali akan annobar a Kano saboda kiyaye yaduwar ta zuwa jihohi masu makwabtaka da ita da kuma sauran jihohin Arewacin kasar.   Tsohon mataimakin shugaban kasar ya  bayyana hakan ne a wani sako da ya fitar a ranar Juma’a ta hannun mai ba shi shawara kan yada labarai, Paul Ibe inda ya ce lamarin a Kano zai kasance zakaran gwajin dafi akan nasarar da ake samu a yaki da cutar a Najeriya. Ya kara da cewa, ya kamata a yi kokarin bayar da cikakken bayani akan halin da ake ciki saboda kwanc...