fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: ATM

Masana sun yi korafi kan yanda ATM ke bada kudi masu datti

Masana sun yi korafi kan yanda ATM ke bada kudi masu datti

Uncategorized
Masana a Najeriya sun yi korafin cewa Injin ATM na bada kudi masu datti wanda suka danganta hakan da Cin Hanci da Rashawa da kuma halin ko in kula na 'yan Siyasa. An dai gano cewa injin ATM Dubu 22 na aman kudade masu datti ko kuma wanda suka lalace. Hakanan an kuma zargi cewa takardu kudi na Naira 100,50,20 da 10 sun fara bacewa.   Masanan sun kuma yi korafin cewa kudi masu datti na kawi matsalar kiwon Lafiya wanda kuma an zargi hakan da taimakawa wajan yada cutar Coronavirus/COVID-19.   A Najeriya Injin ATM ya fitar da Naira Tiriliyan 30 cikin shekaru 6 sannan kuma a Najeriya ne injin ya fi bada matsalar aiki fiye da ko ina a Duniya.