fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Attahiru Daltahu Bafarawa

A yi Amfani da Biliyan 400 da aka ware dan sayo rigakafin Coronavirus/COVID-19 wajan maganin matsalar tsaro>>Bafarawa ya baiwa Shugaba Buhari shawara

A yi Amfani da Biliyan 400 da aka ware dan sayo rigakafin Coronavirus/COVID-19 wajan maganin matsalar tsaro>>Bafarawa ya baiwa Shugaba Buhari shawara

Uncategorized
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Dalhatu Bafarawa ya baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari shawarar cewa, maimakon Siyo rigakafin Coronavirus/COVID-19 da Biliyan 400, kamata yayi a yi amfani da kudin wajan magance matsalar tsaro.   Bafarawa a wata sanarwa da ya fitar jiya, Laraba, ya baiwa gwamnati Shawarar cewa matsalar tsafo ya kamata ta baiwa muhimmanci fiye da cutar Coronavirus/COVID-19 da ta kashe mutane kasa da 2000.   Yace lamarin yayi Muni ta yanda ba zasu iya yin Shiru ba. Yace wasu na zargin cewa, suna goyon bayan abinda ke faruwa amma ba gaskiya bane. “The government appears to have abandoned the situation and channelled all its effort to a pandemic that has taken barely 2000 lives in the country.   “When I see that things are not goi...