fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: aure

“Bazan iya cewa ina sonkaba”>>Mansurah ta gayawa mijinta, Danja

“Bazan iya cewa ina sonkaba”>>Mansurah ta gayawa mijinta, Danja

Uncategorized
Jarumin fim din hausa da turanci kuma mawaki, Sani Musa Danja kenan rike da danshi a wannan hoton nasu da yayi kyau sosai. Matarshi mansurah Isah ce ta saka hoton a shafinta na Sada Zumunta, ta kuma rubuta cewa "bazata iya cewa tana sonshiba, domin tana gayawa mutane da yawa tana Sonsu, shi yafi karfin so, shi zuciyartane, dadai sauran kalaman soyayya". Mansurah da Danja, Allah ya kara dankon soyayya.