fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Auren Bishiya

Hotuna:Matar data auri Bishiya ta yi murnar cika shekara guda da Auren

Hotuna:Matar data auri Bishiya ta yi murnar cika shekara guda da Auren

Auratayya, Uncategorized
Matarnan, Kate Cunningham dake Rimrose Valley Country Park, Septon, Merseyside kasar Ingila 'yar kimanin shekaru 38 da a shekarar data gabata ta auri bishiya a watan Satumba a yanzu ta yi murnar cikarta shekara 1 da yin wannan aure.   Matar bisa rakiyar wasu abokanta 2 ta je wajan Bishiyar inda aka daukesu hotuna sannan aka sha shagali.   Ta bayyana cewa bata yi danasanin auren da ta yi ba kuma danta me shekaru 15 da a baya ya rika jin kunya bisa wannan abu daga baya ya fahimceta kamar yanda Mirror ta ruwaito.   Tace takan dauki bishiyar kamar mutum ne tana mata magana. Matar dai ta kwaikwayi wata matace a kasar Mexico da ta yi irin wannan aure dan ta jawo hankali kan daina sare itatuwa.   Hakana  itama Kate ta yi hakane dan nuna rashin jin dadin...