fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Auren Wuri

Ya kamata Sai yarinya ta kammala Sakandare kamin a aurar da ita>Sarki Sanusi

Ya kamata Sai yarinya ta kammala Sakandare kamin a aurar da ita>Sarki Sanusi

Siyasa
Tsohon sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II ya ce rashin inganta tsarin ilimi ne ke janyo auren wuri a arewacin Najeriya.   Wata tattaunawa da aka yi da tsohon sarkin ta kafar Zoom ya ce idan har ana son magance matsalar auren wuri dole sai an inganta tsarin ilimi da samar da makarantu da kuma tilasta ilmi ga 'ya'ya mata. Tsohon sarkin ya soki gwamnatoci inda ya ce ba za su iya magance matsalar auren wuri ba saboda ba su samar da makarantu da tsarin ingantaccen ilimi.   Ya ce akwai dokar hukumar ilimin bai-daya ta UBE da ta haramta aurar da yarinyar da ba ta kammala aji uku na sakandare ba, kuma a cewarsa dokar ta shafi har da hukunta malaman da suka daura auren.   "Amma babu wanda aka hukunta domin wanda ya kamata ya kai karar iyayen ba zai iya ba sabod...