fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Ayodele Fayose

Fayose ya bayyana manyan dalilai da zai sa ‘yan Najeriya kada su zabi APC a 2023

Fayose ya bayyana manyan dalilai da zai sa ‘yan Najeriya kada su zabi APC a 2023

Siyasa
Tsohon Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa 'yan Najeriya bai kakata su zabi APC a zaben shekarar 2023 ba.   Yace jam'iyyar ta yaudaresu, yace ina kudi Biliyan 13 da aka gano a Legas a Shekarar 2017. Yace ina maganar Binciken Magu, Tsohon Shugaban EFCC?   Yace yaki da Rashawa da suke ba na gaskiya bane kawai ana yaudarar Mutanene. Kawai idan baka tare dasu ne sai ace maka dole sai an bincike ka. “This economic war, are they winning it? Unemploy­ment, are they winning it? The answer is no! Nigerians are disappointed. Do you see a president who has refused to sign the Electoral Bill before the last election and up till now, almost two years after the election, he has refused to sign it. “Sincerely, it is strange, un­warranted and unfortunate. Ev...
Ba taro da ‘yan siyasa ‘yan Najeriya ke son gani a wajan kaba, ka warware musu matsalolin da suka addabesu>>Fayose ga Shugaba Buhari

Ba taro da ‘yan siyasa ‘yan Najeriya ke son gani a wajan kaba, ka warware musu matsalolin da suka addabesu>>Fayose ga Shugaba Buhari

Uncategorized
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa ba taro da 'yan siyasa ya kamata shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rika yi ba saboda ba shine matsalar 'yan kasar ba.   Fayose na martanine akan ziyarar da tsohon kakakin majalisar wakilai, Dimeji Bankole da tsohon gwamnan Ogun, Otumba Gbenga Daniel suka kaiwa shugaba Buhari fadarsa da yammacin jiya bayan sun koma APC daga PDP.   Fayose yace ba wannan ne matsalar 'yan Najeriya ba, so suke su ga an warware matsalar tsaro data kudi da ta addabi  kasar. Yace kuma shugaban kasar ya sani ya baiwa 'yan Najeriya kunya. “Nigerians are not interested in the president receiving political wanderers in the Villa. They are more interested in their well-being, especially security. They want to see a president who is proac...
Ya kamata Buhari ya gaya mana yanda aka yi da Dala Biliyan 1 na sayen Makamai>>Fayose

Ya kamata Buhari ya gaya mana yanda aka yi da Dala Biliyan 1 na sayen Makamai>>Fayose

Siyasa
Tsohon gwamnan jihar Ekiti kuma babban me caccakar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Ayodele Fayose ya bukaci shugaban kasar da yayi bayanin yanda aka yi da Dala Biliyan 1 da aka ciro daga Asusun rarar mai dan sayen Makamai.   Fayose yace tun a wancan lokaci sai da ya kalubalanci fitar da kudin inda yayi zargin cewa za'a yi amfani dasu ne wajan yakin neman zabe a 2019.   Yace watanni 30 bayan fitar da kudin gashi har yanzu ana maganar matsalar tsaro da rashin kayan aiki. Fayose ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta. “Nigerians should recall that I took a stand openly against withdrawal of the $1bn,” he said.   According to Fayose, 30 months after the $1bn was released, Nigerians, including soldiers and FG officials were complaining of no a...
Babban burina shine in zama shugaban kasar Najeriya ko kuma Fasto>>Tsohon Gwamnan Ekiti,  Ayodele Fayose

Babban burina shine in zama shugaban kasar Najeriya ko kuma Fasto>>Tsohon Gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose

Siyasa
Tsohon Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa babban abinda ke gabansa a yanzu shine ya zama shugaban kasar Najeriya.   Yace kuma yana da burin zama Fasto amma duk wanda ya fara zuwa a cikin 2 dun to shi zai rike. Yace amma fa mutum na lissafinsa ne Allah kuma abinda ya tsara daban.   Ya bayyana hakane a gidan Rediyo na People's FM dake Ado Ekiti a matsayin wata hira ta musamman da aka yi dashi kan cikarsa shekaru 60 a Duniya.   Ya bayyana cewa yana wa Allah godiya bisa ni'imar da ya masa a rayuwa kuma duk wanda ya mai wani Abu a rayuwa ya yafe masa, duk da akwai mutanen da bayan ya sauka daga mulki suka gujeshi suka koma tarayya da makiyansa.   Gwamnan yace idan dai Mutane irin su Obasanjo da Jonathan zasu zama shugaban kasa to shim...
Bidiyon yanda matasa suka cirewa Fayose hula da barazanar lakada mai na jaki

Bidiyon yanda matasa suka cirewa Fayose hula da barazanar lakada mai na jaki

Siyasa
A jiya yayin yakin neman zaben gwamnan jihar Ondo na PDP, Eyitayo Jegede,  wasu matasa sun kunyata tsohon gwamnan Ekiti,  Ayodele Fayose.   Matasan sun cirewa Ayodele Fayose hular dake kansa kuma suka yi ta hankoron dukansa amma aka hanasu.   Bidiyon ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda wasu suka rika dangantashi da cewa rashin kunyar da Fayose yawa wasu manyan kudunne irinsu Bode George ta haddasa haka. https://www.youtube.com/watch?v=fALybi9uw9U   PDP sai da ta ja kunnen Fayose akan kalaman da yayi inda har ba bashi wa'adi ya bada hakuri akai.
Na yadda da Obasanjo cewa Najeriya ta kama hanyar lalacewa>>Fayose

Na yadda da Obasanjo cewa Najeriya ta kama hanyar lalacewa>>Fayose

Uncategorized
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa ya yarda da kalaman da Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo yayi akan gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari.   Ya bayyana hakane a ganawar da Yayi da me jaridar Ovation Magazine,  Dele Momodu a shafinsa Instagram inda yace Obasanjo ba mutuminsa bane amma ganar da yayi gaskiyace. Fayose yace a lokacin mulkin Obasanjo ne aka yafewa Najeriya dubbin bashin da ake binta amma yanzu gashi wannan gwamnatin ta sake mayar da Kasar cikin kangin bashi.   Yace muddin ba'a dauki matakin da ya kamata ba to Najeriya ka iya durkushewa a halin da take yanzu dan satar dukiyar talakawa ta yi yawa kuma shugaban kasar yana baiwa barayin gwamnatin kariya.   Fayose yace ya fadi abubuwa da dama a baya akan gwa...
Karin kudin Man Fetur: Sai da na gargade ku>>Ayodele Fayose ya tunawa ‘yan Najeriya

Karin kudin Man Fetur: Sai da na gargade ku>>Ayodele Fayose ya tunawa ‘yan Najeriya

Uncategorized
Tsohon gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayode ya bayyanawa 'yan Najeriya cewa tun kamin zaben shugaba Buhari sai da ya gargadi 'yan Najeriyar amma basu ji ba.   Yana maganane akan karin kudin mai da gwamnati ta yi zuwa Naura 151. Yace tun a lokacin da akewa Goodluck Jonathan bore ya rika gargadin 'yan Najeriya.   Yace shin ma wai menene dalilin kara kudin man a yanzu?
Bidiyo: “Na yi alkawarin mayar da Obasanjo gidan kaso Idan har Na zama Shugaban Kasa – Ayo Fayose ya magantu

Bidiyo: “Na yi alkawarin mayar da Obasanjo gidan kaso Idan har Na zama Shugaban Kasa – Ayo Fayose ya magantu

Siyasa, Uncategorized
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya yayi Ikrarin cewa, Idana har yazama shugaban Kasar Najeriya, Lashakka sai ya mayar da tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo gidan Kaso.   Haka zalika tsohon gwaman ya yi Tofin Allah Tsine ga Olusegun Obasanjo saboda kalaman sa game da marigayi Buruji Kashamu, kamar yanda Hutudole ya samo.   Fayose yayi wannan furucin ne a wata tattaunawa da a kai dashi a wani gidan talabijin. https://twitter.com/Lailasnews_com/status/1293110131492892672?s=20   Fayose Na daga cikin wanada suka mayar da martani bisa furucin da tsohon shugaban kasar yayi kan Satana Kashamu, wanda ya mutu sakamakon fama da cutar Covid-19.    
Mutumin da ya kasa kashe wutar gidansa, ta yaya zai iya rike Najeriya>>Fayeso ga Buhari

Mutumin da ya kasa kashe wutar gidansa, ta yaya zai iya rike Najeriya>>Fayeso ga Buhari

Siyasa
Tsohon Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya mayar da martani mai zafi ga rubutun da hadimin Shugaba Buhari, Femi Adesina ya yi a jiya Asabar. Adesina a rubutun nasa ya fadi dalilan da ya sa Shugaba Buhari ya sarara wa Fayose da gwamnan Ribas, Wike. Sai dai a martaninsa yau Lahadi wanda ya sake a shafinsa na twitter, Fayose ya gargadi Adesina da cewa, kar su tsokano abinda baza su iya da shi ba. Domin kuwa idan suka sake, za su ga balbalin-bala’i. Fayose ya ci gaba da cewa. “Mutumin da bai iya kashe wutar rikici a tsakanin iyalansa ne ke da bakin yin magana? Na yi shiru ne a kwanakin baya na daina magana saboda na lura Gwamnatin Buhari kurma ce da ba ta jin kira.” inji shi