fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Azumi

Nan da kasa da kwanaki 120 za’a fara Azumin watan Ramadana in Allah ya yarda

Nan da kasa da kwanaki 120 za’a fara Azumin watan Ramadana in Allah ya yarda

Uncategorized
Yau Saura Kwana Dari da Ashirin (116) A Fara Azumi.   Daga yau akesa ran saura Kwana dari da Ashirin (120) a fara azumin watan Ramadan. Anasa ran za'a fara azumin ne a tsakanin 12 zuwa 14 ga watan Aprilu shekara ta dubu biyu da Ashirin da daya wato watakila ranan laraba da yardan Allah.   Sannan kuma ayi Sallah a ranar 12 ga watan Mayu idsn Allah ya kaimu, muna fatan Allah ya kaimu da rai da Lafiya sannan kuma ya bamu ikon samun Rahamar dake ciki.
Masana ilimin taurari sun ce wataƙila a yi azumi 30

Masana ilimin taurari sun ce wataƙila a yi azumi 30

Uncategorized
Lissafin da masana ilimin taurari suka yi a Saudiyya ya nuna cewa abu ne mai wuya a ga jaririn watan Shawwal na Karamar Sallah a yammacin ranar Juma'a, ranar da azumi yake cika 29.   Jaridar Saudi Gazette ta ruwaito hasashen da suka yi na nuna cewa wata zai riga rana faɗuwa ranar Juma'a, saboda haka ranar Idi ita ce Lahadi 24 ga watan Mayu, yayin da za a yi azumi 30.     Wata cibiyar masana taurari ce a Saudiyya da ke Jami'ar Majmaah a kusa da birnin Riyadh ta bayyana hakan.     Cibiyar binciken ta ce: "Bisa hasashen da masana ilimin taurari suka yi wanda aka wallafa, ya ce rana za ta faɗi da ƙarfe 6:39, yayin da wata zai faɗi da ƙarfe 6:26 ranar Juma'a. Hakan na nufin wata zai faɗi minti 13 kafin rana ta faɗi.   "A ranar Asabar...
FALALA ASHIRIN (20) MARABA DA RAMADAN DA GUZIRI

FALALA ASHIRIN (20) MARABA DA RAMADAN DA GUZIRI

Kiwon Lafiya
1, A CIKIN SA AKA SAUKAR DA ALKURANI MAI GIRMA. BAKARA 185   2, DUKKAN LITTAFAN ALLAH MAI GIRMA, A CIKIN SA AKA SAUKAR DA SU, TAKARDUN ANNABI IBRAHIM A DARAN FARKO NA WATAN, ATTAURAN ANNABI MUSA A RANAR 6 GA WATAN, INJILAR ANNABI ISA 13 GA WATAN, ALKUR'ANI ANNABI MUHAMMAD SAW , A RANAR 24 GA WATAN, MUSNAD AHMAD, SHAIK ALBANY YA INGANTASHI .   3, ANA BUDE KOFOFIN ALJANNAH A CIKIN WATAN,   4, ANA RUFE KOFOFIN WUTA   5, ANA DAURE KANGARARRUN SHEDANU   6, ANA BUDE KOFOFIN RAHMA   7, ANA BUDE KOFOFIN SAMA   8, MAI KIRA YANA KIRA, YA MAI NEMAN ALKHAIRI GABATO, YA MAI NEMAN SHARRI, KAYI NISA   9, A KO WANNE DARE, ALLAH YANA YANTA BAYI DAGA WUTA   10, A CIKIN WATAN AKWAI DARAN LAILATUL KADRI WANDA YA...