fbpx
Tuesday, March 28
Shadow

Tag: Azumin watan Ramadana

Shugaba Muhammadu Buhari yayi maraba da zuwan Ramadan, inda ya bukaci musulmai dasu ciyar da marasa karfi

Shugaba Muhammadu Buhari yayi maraba da zuwan Ramadan, inda ya bukaci musulmai dasu ciyar da marasa karfi

Breaking News
Shugaban kasar Najeriya, mejo janar Muhammadu Buhari yayi maraba da zuwan watan Ramadan mai dumbin daraja da alfarma. Ramadan ya kasance wata mai alfarma kuma mai albarka wanda musulmai suke azumta, kuma yana kara masu kusance da tsron mahaliccin su wato Allahu Subhanahu Wata'ala. Inda shima Shugaba Buhari ya taya yan uwa musulmai na fadin duniya murnar shiga watan mai alfarma, kuma ya bukaci musulmai masu arziki cewa suyi kokari wurin ciyar da marasa karfi a wannan watan mai albarka.
An hana buɗa-baki a masallacin Makka a lokacin azumi

An hana buɗa-baki a masallacin Makka a lokacin azumi

Uncategorized
Hukumomi a Saudiyya sun ce ba za a rika yin buɗa-baki ba a masallacin maka a lokacin azumi. Hakan kuma ya shafi sahur da ake yi cikin jama'a a gidajen cin abinci da otel-otel, lokacin azumin na Ramadana. Wannan mataki na zuwa ne bayan wata tattauna wa da hukumomin kasar suka yi kan matakan da za a dauka domin kare kai da kuma mutane daga kamuwa da wannan cuta ta korona a yayin azumi da kuma bikin sallah. Bayan amince da wasu ma'aikatu shida suka yi da wannan mataki ne ya sa aka sanar da shi, domin duk masu aikin ibada a lokacin azumin suka kwana da sanin haka. Ma'aikatar kula da al'amuran cikin gida ta kasar ta ce ta haramta shan ruwa da sahur a otel, ta kuma haramta taruwar mutane da yawa a wuraren shakatawa, sannan za a kulle kananan wuraren shakatawar,a kuma samar da masu sa...
Azuminnan yayi Gudu, Kamar Sati daya aka yi>>Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad

Azuminnan yayi Gudu, Kamar Sati daya aka yi>>Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad

Uncategorized
Hadimin shugaban kasa kan sabbin kafafen sadarwa, Bashir Ahmad ya bayyana mamakin yanda watan Azumin Ramadana ya kare da sauri haka.   Bashir ya bayyana mamakinsa ta shafinshi na sada zumuntar Twitter inda yace kamar Sati aka yi. Yace a cikin kusan shekaru 30 da yayi, wannan watan Azumin na daya daga cikin wanda suka fi Sauri, a karshe yayi fatan Allah ya karbi Ibadunmu. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1263765815318450176?s=19 A gobe, Asabar ne dai ake fatan idan Allah yasa an ga wata Yau za'a yi Sallar Idi a wasu jihohin Najeriya, ciki hadda Kano,Nasarawa, Benue, Amma banda Kaduna, Abuja, Legas da dai sauransu.
Addu’o’in da kuke mana a wannan wata na Ramadana sun taimaka sosai wajan nasarorin da muka samu a yaki da Coronavirus/COVID-19 >>Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha

Addu’o’in da kuke mana a wannan wata na Ramadana sun taimaka sosai wajan nasarorin da muka samu a yaki da Coronavirus/COVID-19 >>Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha

Siyasa
Adda'oin da yan nigeria suka duku fa yine yasa cutar covid-19 batayi kamari a kasarnan ba a cewar sakataran gwamnatin taraiyya, Boss Mustafa . Ya fadi haka ne a  ranar talata, 5 gawatan mayu a majalisar wakilai inda ya ke cewa Addo'in dai sunyi tasiri wajan yaki da cutar a kasar nan. Mustafa, dai shine wanda fadar shugaban kasa ta nada a matsayin shugaban kwamitin yaki da cutar covid-19 a Nigeria. Sakataran gwamnatin tarayyan dai yayi bayanin yadda nigeria ke iya kokari ganin dakile cutar a kasar nan yayi jawabin ne dai a majalisa tare da wasu yan mambobin kwamitin nasa, kamar yanda hutudole ya samo. Ya ce a yayin da Nigeria ke kokarin yaki da cutar to Addu'a ce ta kai mu ga matsayar da muke a yanzu haka. A gaskiya Addu'a ta taka mahimiyar rawa a fanin wanda har...
Dan majalisa a Birtaniya zai yi azumin Ramadana na mako guda domin tarayya da Musulmi

Dan majalisa a Birtaniya zai yi azumin Ramadana na mako guda domin tarayya da Musulmi

Uncategorized
Dan majalisar tarayyar jam’iyyar masu sassaucin ra’ayi da masu halin mazan jiya Paul Bristow a Birtaniya ya bayyana fara azumtar azumin watan Ramadhan har na mako guda domin ya fahimci Musulmi da Musulunci.     Bristow ya yada wata bidiyo a shafinsa na Twitter inda yake bayyana cewa yana bukatar fahimtar da sanin yadda Musulunci yake.     A yayinda yeka bayyana cewa Ramadhan wata ne da ake kara kusantar Ubangiji da kuma kara habbaka ibada, ya kara da cewa.     “Na yanke hukuncin yin azumin watan Ramadhan na sati guda, ina ganin haka zai kasance mai muhinmanci idan na yi tarayya da Musulmi dubu 20 a birni na Peterborough.”     Bristow ya kara da cewa azumin da zai yi zai bashi damar kara sanin yadda Musulunci ya...
Shugaba Buhari ya taya Musulmai Murnar Azumin watan Ramadana

Shugaba Buhari ya taya Musulmai Murnar Azumin watan Ramadana

Kiwon Lafiya
Shugaban kasa,Muhammadu Buhari yayi wa Musulmin Najeriya dana Duniya fatan samun Albarkar dake cikin watan Azumin Ramadana.   Shugaban a cikin sakon daya fitar ta shafinsa na sada zumunta ya bayyana cewa kusan kowace kasa ta baiwa jama'arta shawara kaucewa yin sallar jam'i da Cin abinci tare da mutane da yawa inda ake karfafa cin abinci mutum shi kadai ko kuma tare da iyalansa.   Yace dolene mu kaucewa Al'adar Watan Ramadan ta yin sallar jam'i da kuma cin abinci tare da mutane da yawa dan kaucewa yada cutar Coronavirus/COVID-19.   Saidai Shugaban yayi kira da cewa kada mutum yayi amfani da damar Coronavirus/COVID-19 wajan cewa ba zai yi Azumin ba indai ba wai akwai daya daga cikin sharuddan da aka yadda dasu ba a addinance ko ta bangaren kiwon lafiya ba.