fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Babagana Mungono

Biliyan 712 sun yi batan dabe a shirin afuwar gwamnati

Biliyan 712 sun yi batan dabe a shirin afuwar gwamnati

Tsaro
Me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro, Babagana Mungono yayi zargin cewa an nemi Bikiyan 712 a shirin gwamnatin tarayya na afuwa ga tsagerun Naija Delta an rasa.   Monguno tace maau kula da shirin sun kasa yin bayani akan amfanin da suka yi da wadannan makudan kudade. Ya bayyana hakane ga manema labarai a fadar shugaban kasa bayan ganawarsa da shugaban kasar.   Ya kara da cewa kwata-kwata an canjawa tsarin manufa inda cin hanci da rashawa ya shigeshi, yace dalili kenan da ya baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari shawarar a dauki mataki.   “The predatory instincts of certain individuals came into the fore and the programme was turned upside down and as a result of this, there was a lot of corruption, waste and mismanagement within this peri...
Da Duminsa:Shugaba Buhari ya gana da gwamnan Gombe da kuma me bashi shawara kan tsaro

Da Duminsa:Shugaba Buhari ya gana da gwamnan Gombe da kuma me bashi shawara kan tsaro

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya a fadarsa ta Villa dake Abuja a yammacin yau, Juma'a, 9 ga watan October 2020.   https://twitter.com/NigeriaGov/status/1314574043446743040?s=19   Hakanan shugaban ya gana da me bashi shawara akan harkar tsaro, Babagana Mungono, sannan da me kula da shirin afuwa na gwamnatin tarayya, Kanal Milland Dixon Dikio me murabus. https://twitter.com/NigeriaGov/status/1314547527128096769?s=19