
Bana kallon Ball>>Baballe Hayatu
Tauraron fina-finan Hausa, Baballe Hayatu ya bayyana cewa baya kallon Ball, inda yace amma ya amfanda da ita.
Ya bayyana hakane a hirar da BBChausa ta yi dashi inda aka tambayeshi wanene gwaninsa a harkar kwallo. Yace duk ya sansu amma kallonta bai dameshiba.
Baballe ya bayyana cewa yakan saka katin DSTV amma saidai abokansa su kalla.