fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Babatunde Raji Fashola

Ministan Ayyuka, Fashola ya tsaneni Arewa>>Wasu ‘yan Arewa suka koka

Ministan Ayyuka, Fashola ya tsaneni Arewa>>Wasu ‘yan Arewa suka koka

Tsaro
Wasu 'yan Arewa sun tashi da fushi inda suka rika fadar cewa Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Fashola ya tsani Arewa.   Sun bayyana cewa yawancin kashe-kashe da garkuwa da mutane da ake yi a Arewa akan manyan tituna, saboda lalacewar titunan ne da Fashola ya ki maida hankali wajan gyaransu.   Mutanen na wannan kiraye-kiraye ne a Twitter, Saidai lamarin ya koma caccakar juna tsakanin 'yan Arewa da 'yan Kudu. Inda 'yan kudun ke bayyana cewa, kamata yayi mutanen Arewa su zargi shuwagabannin su ba Ministan ba.   Wani yace magana akan Fashola ba ita ce mafita ba, akwai matsaloli da yawa da ya kamata Arewa ta maida hankali akai.   Trending #FasholaHatesNorth is the peak of Bigotry and Hypocrisy in Arewa. Fashola is the least of our problems in the ...
APC tace babu karba-karba a tsarinta amma Fashola yace da sake

APC tace babu karba-karba a tsarinta amma Fashola yace da sake

Siyasa
Jam'iyyar APC me mulki ta bayyana cewa babu tsarin karba-karba a jam'iyyar inda tace neman takarar shugabancin kasa a shekarar 2023, kowane yanki na iya nema.   Hakan ya fito ne daga bakin kakakin jam'iyyar, Yekini Nabena a ganawar da yayi da Punch inda yace babu inda kundin tsarin jam'iyyar yace a yi karba-karba.   Saidai ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Fashola ya bayyana cewa, akwai alkawarin da aka yi a APC kamin zaben 2015. Yace amma ba'a rubuta alkawarin ba, a baki ne kawai aka yishi.   Fashola ya bayyana cewa, kuma a matsayinsu na mutanen da suka san abinda suke, ya kamata a girmama wannan alkawari. “First let’s talk about law.  Let’s talk about  agreements. The law is the constitution. The constitution decides the age which you can contes...
Kasashe da yawa sun roki Najeriya Abinci da ake cikin Coronavirus/COVID-19>>Gwamnatin tarayya

Kasashe da yawa sun roki Najeriya Abinci da ake cikin Coronavirus/COVID-19>>Gwamnatin tarayya

Siyasa
Ministan Sufuri, Babatunde Raji Fashola ya bayyana cewa kasashen Duniya da dama sun nemi Najeriya ta tallafa musu da abinci yayin da ake fama da Annobar cutar Coronavirus/COVID-19.   Ya bayyana hakane a ganawar da yayi da kafar watsa labarai ta City People Magazine inda yayi magana kan Rahoton da mataimakin shugaban kasa,Farfesa Yemi Osinbajo yayi akan ya baiwa Shugaba Mubammadu Buhari da ya shafi harkar tattalin arzikin Najeriya da kuma yanda za'a gujewa durkushewarshi bayan Annobar cutar Coronavirus/COVID-19. Yace suna kokarin ganin an yi ginin titina da dama dan samawa mutane ayyukan yi, yace ginin Titin da zaikai Kilometers 1 na samarwa mutane 14 aiki dan haka idan aka yi ginin Tituna da yawa za'a samawa mutane da dama ayyukan yi.   Yace ta bangaren Noma ku...