fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Baby

Wani Mutum ya bayyana yadda ya ceci Jariri da aka ya sar akan hanya a lokacin da mutane suka Shagala da daukan hotonan Jaririn mai makon ceto rayuwarsa

Wani Mutum ya bayyana yadda ya ceci Jariri da aka ya sar akan hanya a lokacin da mutane suka Shagala da daukan hotonan Jaririn mai makon ceto rayuwarsa

Kiwon Lafiya
Wani dan Najeriya, wanda ake kira da Mathew Olabode, ya bayyana wani lamari da yafaru a  shafinsa na sada zumunta inda ya ba da labarin yadda ya ceci jariri da aka yi watsi da dashi a gefen hanya yayin da sauran mutane ke ta daukar hotunan ta. Saurayin ya bayyana cewa, Ya dawo gida ne daga asibiti lokacin da abokinsa ya sanar da shi cewa an yar da wani  jariri a wani wuri. A cewar Mathew, bayan jin hakan da yai sai   ya garzaya wurin da abin ya faru, Inda ya hangi cincirindan  mutane na faman daukan hotunan Jaririn da aka yi watsi dashi. Ya ce, da sauri ya dauki Jaririn zuwa asibiti don duba lafiyarta.