fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Badakala

Miji ya gantsarawa matarsa cizo saboda ta ki yadda ya kwanta da ita

Miji ya gantsarawa matarsa cizo saboda ta ki yadda ya kwanta da ita

Auratayya
Wata  mata a Diobu dake jihar Rivers me suna Rose ta gamu da cizo a yatsa bayan da ta hana mijinta yayi kwanciyar aure da ita.   Mijin me suna Moses dan kimanin shekaru 42 ya ciji matarsa inda suka fito kan titi sunata sa'insa abinda ya dauki hankulan makwabta wasu cike da mamai wasu kuma nata dariya. Moses ya amince cewa ya ciji matarsa inda yace saboda zaman gidane da gwamnati tasa a yi dalilin cutar Coronavirus/COVID-19 shiyasa baya iya ciyar da matar tasa ita kuma taki yadda ya kwanta da ita.   A nata Bangaren Rose tace duk dai gari na kulle ai sauran sa'annin mijinta na can na nemawa iyalansu abinci ta hanyoyi daban-daban,  sai shine yanzu ya zauna a gida kullun kawai sai yace sai ya kwanta da ita Alhalin cikinta babubkomai.   Tace suna da 'ya'y...