fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Badaru

Gwamna Badaru ya roki Buhari da ya sassauta farashin mai da kudin wutar lantarki

Gwamna Badaru ya roki Buhari da ya sassauta farashin mai da kudin wutar lantarki

Siyasa
Gwamnan jihar Jigawa, Mohammed Badaru Abubakar ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya duba halin da yan Najeriya ke ciki ta hanyar rage farashin mai da karin kudin wutar lantarki. Badaru, wanda ya yi wannan kiran a yayin kaddamar da ayyukan titi a karamar hukumar Gumel, ya roki Shugaba Buhari da ya duba halin da ake ciki da nufin rage kudin. Haka zalika Gwamnan ya bayyana cewa duk wata nasara da gwamnatin sa ta samu nasarar shugaban kasa Buhari ce.