
Hotuna:Bayan da Gwamna Zulum ya mayar da Mazauna Baga garinsu, Harkoki sun fara dawowa daidai a Garin
A kwanakin bayane gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya sanar da mayar da mutane Baga garinsu bayan kwashe tsawon lokaci suna zaune a matsugunan 'yan gudun Hijira.
Gwamnan ya sha nanata cewa, gwamnati ba zata iya ci gaba da ciyar da mazauna sansanonin Gudun hijirar ba dolene a mayar dasu gidajensu su nemi na kansu.
Wadannan hotunan yanda harkokin rayuwa suka fara dawowa daidai ne Baga, bayan komawar mutane.
https://twitter.com/Habuhk4/status/1319948524558176256?s=19
This is #Baga life's gradually taking shape. It's only when U leave an empty space that other things move to fill it. We cant allow our reclaimed towns to stay empty anymore while BH, Rodents etc claim them. Kudos to @ProfZulum's resettlement of IDPs back to their ance...