fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Bagaruwa

Al’fanun Bagaruwa ga Lafiyar Dan Adam: Yanda ake Sarrafata wajan Maganin Jan Ido, Hasken Hakori, Warin Baki da Sauransu

Al’fanun Bagaruwa ga Lafiyar Dan Adam: Yanda ake Sarrafata wajan Maganin Jan Ido, Hasken Hakori, Warin Baki da Sauransu

Kiwon Lafiya
Ganyan Bagaruwa, 'ya'yan ta, ruwanta dukkan su na da Muhimmamci ga Lafiya.   Bagaruwa Ana samun ta a kasashe da dama a fadin Duniya haka zalika ana iya samun bagaruwa a busasan gurare.   A binciken da wani kwararran Masani yayi a kasar Indiya a shekarar Alif 1999 ya gano cewa Bagaruwa tana Maganin Hepatitis C Virus.   Bagaruwa tana saurin saukar da Masassara tana kuma magance zubar Jini, A kan iya yin amfani da Bagaruwa wajan yiwa Dabbobi Magani, Bagaruwa na maganin Fata haka zalika tana karawa hakora karfi da haske tare da magance matsalar tsutsar ciki.   Baguruwa tana maganin Ciwan sikari hakanan tana Saurin magance matsalar Gudawa.   Yadda za ai Amfani Da Bagaruwa.   Ana iya samun 'ya'yan bagaruwa busassu a daka su, ko a ...