
YARO DAN BAIWA: Ya Haddace Kur’ani Yana Da Shekaru 17 Sannan Ya Kammala Jami’a Yana Da Shekaru 21
Sunansa Umar Abdurrahman Muduru daga karamar hukumar Mani a jihar Katsina, ya haddace alqur'ani yanada shekaru 17 a duniya, sannan ya yi B.s.c Nursing yana da shekaru 21.