fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Bajinta

Dan Asalin jihar Yobe da ya wakilci Najeriya a gasar Chemistry ya zo na 2 inda ya samu kyautar Dala 400,000

Dan Asalin jihar Yobe da ya wakilci Najeriya a gasar Chemistry ya zo na 2 inda ya samu kyautar Dala 400,000

Siyasa
Matashi dan asalin jihar Yobe, Umar Usman Dagon wanda ya wakilci Najeriya a gasar Chemistry ta Duniya ya zo na 2.   Hakanan matashin ya tashi da kyautar makudan kudade da Suka kai Naira Dala 400,000.   A Gasar me suna Imagine Chemistry matashin ya zo a matsayi na mutane 5 mafiya kokari inda ya doke wanda suka fito daga kasashen Duniya da dama. A Yobe State indigene who represented Nigeria at the World Chemistry competition beat candidates from many countries to secure the second position.   Umar Usman Dagon, from Gashua town of Yobe state,  took part in the "Imaginechemistry" competition and made it to the top five that appeared in the final round.   He eventually made it to the second position, winning the sum of 400,000 dollars.

Yar shekara 70 ta Jagoranci Mafarauta Inda suka Kashe Yanfashi 40 a Neja

Uncategorized
Wata kungiyar mafarauta dake karkashin jagorancin mace mai shekaru 70 a duniya wacce ba a bayyana sunan ta ba ta kashe 'yan fashi 40 a Zuguruma, karamar hukumar Mashegu na jihar Neja, in ji kungiyar. Wani mafarauci a yankin wanda aka bayyana shi da suna Alhaji Alhassan, wanda daya ne daga cikin mafarautan  ya bayyana hakan yayin da yake zantawa da manema labarai a kan '' yadda Lamarin ya afku, kamar yadda Jaridar Blue Print ta rawaito Alhasan  Ya ce, mafarautan sun  yi harbi cikin iska domin tsoratar da barayin daga wuraren da suke zaune a cikin dajin Zuguruma, kuma sun basu damar cinye harsasai kafin su afka kansu.  “Su ('yan bindiga) sun ci gaba da harbi ba tare da wani manufa ba har sai da harsasai suka kare.  A lokacin ne mafarautan suka farwa yan fashin  suka kashe 40 daga ci...