fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Bala Ciroma

Da Dumi-Dumi:Shugaba Buhari ya nada Bala Ciroma sabon shugaban EFCC

Da Dumi-Dumi:Shugaba Buhari ya nada Bala Ciroma sabon shugaban EFCC

Siyasa
Rahotanni daga babban birnin tarayya, Abuja na cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya nada kwamishina 'yansandan babban birnin tarayya,Abuja,  Bala Ciroma a matsayin sabon shugaban hukumar hana rashawa,  EFCC.   Bala zai maye Ibrahim Magu wanda yanzu haka yake fuskantar tuhuma kan aikata ba daidaiba. Daily Independent ta tabbatar da Labarin saidai har ya zuwa yanzu babu cikakken bayani kan nadin Bala Ciroma.   A baya dai mun kawo muku yanda Ministan Shari'a,  Abubakar Malami ya aike da sunan mutanen da zasu maye Magu ga shugaban kasa kuma ciki hadda Bala Ciroma.