fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Balarabe Musa

Ko da yake Gwamna bai ciyar damu da kudin gwamnati ba, da kudin Aljihunsa ya rika ciyar damu>>Dan Marigayi tsohon gwamnan Kaduna, Balarabe Musa

Ko da yake Gwamna bai ciyar damu da kudin gwamnati ba, da kudin Aljihunsa ya rika ciyar damu>>Dan Marigayi tsohon gwamnan Kaduna, Balarabe Musa

Siyasa
Dan marigayi tsohon gwamnan Kaduna, Sagir Balarabe Musa ya bayyana cewa koda mahaifinsu yake gwamna da kudin Aljihunsa ya rika ciyar dasu bai rika diba daga Baitulmaliba.   Ya bayyana cewa mahaifin nasu ya koya musu yin rayuwa me sauki. Sannan ko da aka tsigeshi daga mulki a shekarar 1981 basu sakawa kansu damuwa ba. Marigayin ya rasu dalili  ciwon zuciya, kamar yanda Independent ta bayyana.  
Shugaba Buhari ya aike da sakon ta’aziyyar Tsohon gwamnan Kaduna, Balarabe Musa

Shugaba Buhari ya aike da sakon ta’aziyyar Tsohon gwamnan Kaduna, Balarabe Musa

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya aike da sakon ta'aziyyar tsohon gwamnan Kaduna, Balarabe Musa.   A sakon ta'aziyyar da ya aike ta bakin kakakinsa, Malam Garba Shehu ya bayyana marigayin da cewa mutum ne me tsayawa wanda basu da galihu. Kuma yayi kokarin ganin an koma tirbar Dimokradiyya daga mulkin soja.   Shugaba Buhari ya bayyana cewa Balarabe Musa ya bar tarihin da ba za'a manta dashi ba. Inda yayi fatan Allah ya jikansa ya kuma baiwa iyalansa hakurin rashi. President Muhammadu Buhari joins government and people of Kaduna State in mourning a former civilian governor of the state, Alhaji Balarabe Musa, whose passing will be sorely missed by all Nigerians, who have diligently followed his antecedents as a voice for the voiceless.   President Buha...
Wata Sabuwar cuta ta kashe mutane 17 a jihar Benue

Wata Sabuwar cuta ta kashe mutane 17 a jihar Benue

Uncategorized
Akalla mutane 17 ne aka ruwaito sun mutu sakamakon wata mummunar cuta da ta addabi yankin Okpeilo-Otukpa a cikin ƙaramar hukumar Ogbadibo ta jihar Benuwe. Gwamnatin jihar a cikin wata sanarwa da Kwamishinan Kiwon Lafiya da Hidimar Dan Adam, Dr. Emmanuel Ikwulono, ya ce, “a lokacin da aka samu rahoton a jiya, 9 ga Nuwamba, 2020, kusan mutane 17 an riga an ce sun mutu saboda cutar. “A yanzu haka muna da mutum guda daya wanda wani dan uwan ​​mara lafiyar ya kawo shi asibitin koyarwa na jami’ar jihar Benuwe, Makurdi. Wasu kuma suna karbar magani a asibitoci daban-daban. ” Kwamishinan, a cikin sanarwar da babban sakataren ma'aikatar, Andrew Amee ya sanya wa hannu, ya ce alamun rashin lafiyar galibi sun hada da zazzabi, ciwon ciki, da kuma raunin jiki gaba ɗaya, yayin da wasu na kudaw...
Buhari yayi faduwar bakar Tasa>>Balarabe Musa

Buhari yayi faduwar bakar Tasa>>Balarabe Musa

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gasa a mulkin da yake, kamar yanda tsohon gwamnan jihar Kaduna,  Balarabe Musa ya bayyana.   Balarabe Musa ya bayyana hakane a ganawar da yayi da manema labarai inda ya koka akan kashe-kashe musamman a kudancin Kaduna. Yace babu wata gwamnatin Arziki da zata bari ana kashe mutanen ta haka kuma ta ki daukar matakin da ya kamata. Hutudole ya ruwaito muku Balarabe Musa yace koda kayan yakin da gwamnati zata siyo daga kasashen waje ba wani abin arziki bane saboda sai da suka bari 'yan kasar sun shiga ko'ina sannan suka dauki wannan mataki.  
Matsalar tsaron Najeriya ba Fulani bane, Rashin iya aikine na Buhari kuma idan ‘yan Najeriya basu tashi tsaye ba, shugaban da zai zo gaba sai yafu Buhari Muni>>Balarabe Musa

Matsalar tsaron Najeriya ba Fulani bane, Rashin iya aikine na Buhari kuma idan ‘yan Najeriya basu tashi tsaye ba, shugaban da zai zo gaba sai yafu Buhari Muni>>Balarabe Musa

Siyasa
Tsohon gwamnan jihar Kaduna,Balarabe Musa ya bayyana cewa rashin iya aikine kawai na gwamnatin tarayya ke kawo matsalar tsaro a kasarnan, Musamman yankin Arewa.   Ya bayyana hakane a hirar da Sunnews suka yi dashi inda yace matsalar tsaron da ake fama da ita tana da matukar hadari kuma idan aka ci gaba a haka zata iya kaiwa ga wani mataki me muni. Da aka tambayeshi ya yake ganin shawarar da gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayar na cewa a hana Fulanin kasashen waje shigowa Najeriya?   Sai yace ba fulani ne matsalar tsaron ba, rashin iya aiki ne na gwamnatin tarayya da kuma gwamnatocin jihohi da suma basu san aikinsu ba. Yace shin ta yaya fulanin ke shigowa idan ansan suna da matsala in ba rashin sanin aiki na gwamnati ba.   Ya kuma bada sh...
Ya kamata Shugaba Buhari ya hukunta IBB saboda soke zaben Abiola>>Balarabe Musa

Ya kamata Shugaba Buhari ya hukunta IBB saboda soke zaben Abiola>>Balarabe Musa

Siyasa
Tsohon gwamnan Kaduna,Balarabe Nusa ya jawo hankalin shugaban kasa, Muhmadu Buhati da cewa yayi bincike kan soke zaben Yuni 12 da kuma hukunta wadanda ke da hannu a ciki.   Yayi wannan kiranne a gidansa inda aka yi taron tunawa da Ranar Dimokradiyya a jiya. Yace soke zaben Abiola ne ya saka Najeriya a halin da ta tsinci kanta. Balarabe Musa ya kara da cewa, mayar da ranar Dimokradiyya Yuni 12 kawai bai isa ba, ya kamata shugaban kasar ya hukunta wanda suka soke zaben kamar si janar Ibrahim Babangida wanda gashinan yayi ya sha lalle.   Yace hakan zai hana sake aukuwar lamarin nan gaba.