fbpx
Friday, March 31
Shadow

Tag: Ballon d’Or

Messi ne yazo na farko yayin daya kerewa Ronaldo da Lewandowski idan da za’a bayar da kyautar Ballon d’Or

Messi ne yazo na farko yayin daya kerewa Ronaldo da Lewandowski idan da za’a bayar da kyautar Ballon d’Or

Wasanni
Ba za'a bayar da kyautar Ballon D'or ba a wannan shekarar. Kuma hakan na nufin cewa Messi ba zai iya kara kerewa babban abokin hamayyar shi ba wato Cristiano Ronaldo da kyautar har guda biyu bayan dama ya wuce shi da guda. Lewandowski shima zai iya lashe kyautar saboda kokarin da yayi na cin kwallaye a wannan kakar wanda yanzu haka shine dan wasan da yafi gabadaya yan wasan kwallon kafa zira kwallaye masu yawa, yayin da kwallayen nashi suka kai 34. Da ace za'a bayar da kyautar to hasashen da WhoScore.com suka yi ya nuna cewa Messi ne yazo na daya saboda dan wasan shine yaci kyautar Golden Boot na gasar La Liga kuma ya karya tarihin taimakawa wurin cin kwallaye a gasar, yayin da yafi gabadaya yan wasa taba kwallo a wannan kakar. Kylian Mbappe ne yazo na biyu bayan Messi yayin da da...
Ba za’a bayar da kyautar Ballon d’Or ta 2020 ba

Ba za’a bayar da kyautar Ballon d’Or ta 2020 ba

Wasanni
Hukumar dake shirya bayar da kyautar gwarzon dan kwallon kafa ta Duniya, Ballon d'Or, watau mujallar France Football ta bayyana cewa a bana ba za'a bayar da kyautar ba.   Tace saboda yanda shekarar tazo aka tsayar da wasanni kuma aka dawo da buga wasannin ba tare da 'yan kallo ba sannan gasar Ligue 1 aka soke ta, da wuya ayi adalci idan aka ce za'a bada kyautar ta bana, cewar Editan Mujallar, Pascal Ferre. Wannan ne karin farko da ba'a bayar da kyautar ba tun bayan fara bayar da ita a shekarar 1956. Dan kwallon kasar Argentina me bugawa Barcelona wasa, Lionel Messi ne wanda yafi yawan kyautar inda yake da guda 6, sai babban abokin takararshi, Cristiano Ronaldo dake take masa baya da guda 5.   Saidai yace za'a yi zaben kungiyar gwanayen 'yan kwallo ta duniya wat...