fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Bama-bamai

Hotunan Sabon jirgin saman yakin da Sojojin Najeriya suka samo da zasuwa Boko Haram luguden Bama-bamai dashi

Hotunan Sabon jirgin saman yakin da Sojojin Najeriya suka samo da zasuwa Boko Haram luguden Bama-bamai dashi

Tsaro
A21 Super Tucano ya bayyana cewa Jirgin saman Yakin da Sojojin Najeriya suka nema dan yakar Boko Haram ya kammala.   A shekarar 2018 ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amince da fitar da Miliyan 469.4 dan sayen jiragen yakin.   A21 Super Tucano ya bayyana cewa an kammala daya daga cikin jiragen. Tsohon shugaban sojojin saman Najeriya,  AM Sadiq Abubakar ya bayyana cewa a wannan shekarar ne jiragen yakin zasu kammala kuma a kawosu Najeriya. In a series of tweets, A-29 Super Tucano said it has completed production of one of the aircraft, which is currently being tested. There was no information on when the others will be completed. Before he retired, Air Marshal Sadiq Abubakar, the immediate past Chief of Air Staff, had said the aircraft will be deliver...