fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Bambarakwai

Yanda Wata mata ta rabu da Mijinta ta auri danshi

Yanda Wata mata ta rabu da Mijinta ta auri danshi

Auratayya
Marina Balmasheva 'yar kimanin shekaru 35 ta saki mijinta inda ta auri danshi, Vladimir Shavyrin me shekaru 20.   Ma'auratan na tsammanin samun dansu na farko.   Kuma matar wadda sananniyace a shafukan sada zumunta ta saka hotunam auren nasu.   Matar da mijinta da ta saka sun shafe shekaru 10 tare. Saidai tace yanzu basa magana saboda ga dukkan alamu bai ji dadin abinda suka yi ba.