fbpx
Saturday, December 3
Shadow

Tag: Banagana Umara Zulum

Gwamna Zulum ya roki hukumar NEMA ta taimakawa ‘yan gudun hijira 800,000 da ke bukatar abinci a Borno

Gwamna Zulum ya roki hukumar NEMA ta taimakawa ‘yan gudun hijira 800,000 da ke bukatar abinci a Borno

Siyasa
Gwamna Babagana Zulum na Borno ya nemi agajin gaggawa daga Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) kan mawuyacin halin da kimanin mutane 800,000 da suka rasa muhallinsu ke cikin bukatar abinci a yankunan da ke fama da tashin hankali a jihar. Bayanin na cikin wata sanarwa ce ta Malam Isa Gusau, mai ba gwamna shawara na musamman kan harkokin sadarwa da dabaru, a ranar Juma’a a Maiduguri. Gusau ya bayyana cewa gwamnan ya yi rokon ne a wata wasika da ya gabatar yayin wata ziyara da ya kai hedikwatar NEMA a Abuja ranar Alhamis, inda ya sanar da shugaban hukumar game da mahimmancin bukatun ‘Yan Gudun Hijira (IDPs) a cikin garuruwa 11. Hadimin gwamnan ya ce “Gwamna Zulum a cikin wata wasika, ya sanar da Darakta Janar na NEMA, AVM Muhammadu Alhaji Mohammed mai ritaya, cewa‘ yan gu...
Gwamna Zulum ya ginawa kananan Ma’aikatan jami’ar Maiduguri gidaje kyauta

Gwamna Zulum ya ginawa kananan Ma’aikatan jami’ar Maiduguri gidaje kyauta

Siyasa
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ginawa kananan ma'aikatan jami'ar Maiduguri gidaje 50 Kyauta.   Gwamnan ya mika gidajen ga malaman inda kuma ya sha Alwashin hada kai da bankuna dan baiwa malaman jami'ar da sauran ma'aikatanta damar mallakar gidaje a Birnin Maiduguri.   Gwamnan yace za'a saukakawa malaman biyan Bashin inda za'a rika cirewa ta cikin albashinsu. Gwamnan tsohon malami ne a jami'ar ta Maiduguri. The Department of Civil Engineering has not sailed through accreditation due to the lack of N100 million worth of equipment.   I have directed the Commissioner for Higher Education, who is also one of us, to include this request in our 2021 budget. “Potable water is also very important. If there is need for additional boreholes in ...