fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Bandits

Yan bindiga sun kashe mutane biyu a wani sabon hari da suka kai wa al’ummar garin Kaduna

Yan bindiga sun kashe mutane biyu a wani sabon hari da suka kai wa al’ummar garin Kaduna

Tsaro
Wadansu ‘yan bindiga da sanyin safiyar ranar Talata sun kawo wa kauyen Maiginginya da ke cikin Karamar Hukumar Igabi ta Jihar Kaduna hari inda suka kashe mutane biyu.   Akalla mazauna kauye biyu sun ji rauni a harbin bindiga a yayin harin wanda ya faru da misalin karfe 3 na dare, wata majiya ta shaida wa jaridar PUNCH.   'Yan Bindiga sun zo akan babura suka fara harben mai kan uwa dawa bi.   Kwamishinan tsaron cikin gida da harkokin cikin gida, Samuel Aruwan, ya tabbatar da faruwar lamarin a cikin wata sanarwa a ranar Talata. “The Kaduna State Government has been informed that troops of the Operation Thunder Strike late Monday night successfully repelled armed bandits on the Kaduna-Abuja Road. “The armed bandits appeared along the pipeline axis of...