
Hotuna yanda fusatattu suka wa wasu barayi 5 yandan Rago suka suka kona gawarsu
Fusatattun Matasa sun yiwa wasu barayi 5 yankan Rago sannan suka kine gawarwakinsu. Lamarin ya farune a karamar hukumar Akwabuyo dake jihar Cross-River.
Da misalin karfe 3 na daren ranar Asabar, 17 ga watan October ne wasu barayi su 7 suka fasa wani shago suka saci kayan wutar lantarki da kudi da ba'a san adadinsu ba.
Lamarin yasa matasa suka lababa suka yiwa barayin kwantan bauna da kama 5 daga ciki, yayin da 2 suka tsere.
An ga gawarwakin barayin na ci da wuta inda wasu daga ciki suk an yake musu kawuna.
Angry mob beheaded and set five suspected armed robbers ablaze on Saturday in Akwa Ikot Effanga community, Akwabuyo Local Government Area of Cross River State.
It was gathered that a 7-man gang allegedly broke into a shop a...