fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Barcelona

Humumar UEFA ta dakatar da shirinta na hukunta Real Madrid, Barcelona da kuma Juventus

Humumar UEFA ta dakatar da shirinta na hukunta Real Madrid, Barcelona da kuma Juventus

Wasanni
Hukunar UEFA ta tabbatar da dakatar da shirinta na hukunta kungiyoyin wasan tamola guda uku da suka ki fita daga European Super League. Barcelona, Juventus da Real Madrid ne kungiyoyi uku cikin 12 da suka kirkira gasar da suka ki janye ra'ayoyin su akan gasar data sabada UEFA. Manchester City, Manchester United, Chelsea, Arsenal, Liverpool, Tottenham, Inter Milan, AC Milan da Atletico Madrid duk sun janye ra'ayoyin su akan gasar bayan ran masoya, yan wasa da kocawa ya baci bakidaya.   UEFA back down and suspend proceedings against Real Madrid, Barcelona and Juventus Kuma a baya ma'akatar shari'a ta kasar Switzerland ta bayyana cewa hukumar FIFA da UEFA ba zasu iya hukunta wa'yan nan jiga-jigan kungiyoyin guda uku ba da suka ki fita daga gasar. UEFA have officially announ...
Neymar na son komawa Barcelona domin ya sake buga wasa tare da Messi

Neymar na son komawa Barcelona domin ya sake buga wasa tare da Messi

Wasanni
Kwantirakin Neymar a PSG zai kare ne a watan yuni mai zuwa yayin da kuma ake sa ran dan wasan mai shekaru 29 na daf da sabunta kwantirakin shi a kungiyar.   Barcelona ta daina yi batutuwa akan siyan Neymar cikin watannin da suka gabata bayan da kungiyar ta mayar da hankulan ta wa sabunta kwantirakin Messi da kuma siyan Haaland daga kungiyar Dortmund.   Amma a cewar ARA, Neymar ya dakatar da batun sabunta kwantirakin shi a kungiyar Paris domin yana so ya koma Barca ya sake buga wasa tare da Messi, wanda ke shirin sabunta kwantirakin shi akan sauya sheka kyauta a wannan kakar.   Rahoton ya kara da cewa Neymar ya riga daya fito fili ya bayyanawa Barcelona cewa ashirye yake domin ya dawo kungiyar a karshen wannan kakar. Neymar 'wants to return to Barcelona to play w...
David Alaba ya shirya barin Bayern Munich domin ya koma Real Madrid ko Barcelona

David Alaba ya shirya barin Bayern Munich domin ya koma Real Madrid ko Barcelona

Wasanni
Dan wasan kasar Austria mai shekaru 28, David Alaba ya shirya canja sheka daga Bayern Munich a karshen wannan kakar bayan ya shafe shekaru 13 yana taka leda a kungiyar. Manyan kungiyoyin nahiyar turai duk suna farautar siyan David Alaba, amma shi dan wasan yafi son komawa kasar Sifaniya a gasar La Liga. Yayin da har yayi burus da tayin kwantiraki mai tsoka daga wurin kungiyar Paris saint German ya gasar Ligue 1. Kuma ta bangaren gasar Premier League ma kungiyar Chelsea na harin siyan shi amma hakan bai sa shi ya canja ra'ayi akan komawa gasar La Liga ba, yayin da Real Madrid da Barcelona zasu fafata wurin siyan dan wasan. David Alaba transfer: Defender wants Barcelona or Real Madrid move after cutting list down to La Liga rivals The 28-year-old Austria intern...
“Messi ne keda damar yanke shawara akan sauya sheka ko kuma sabunta kwantirakin Barcelona ba wani ba”>>Dan wasan Barca, Mingueza

“Messi ne keda damar yanke shawara akan sauya sheka ko kuma sabunta kwantirakin Barcelona ba wani ba”>>Dan wasan Barca, Mingueza

Wasanni
Oscar Mingueza baya son ya shiga cikin lamarin Messi na sabunta kwantirakin shi a Barcelona, inda dan wasan ya bayyana cewa Messi nada damar da zai iya yanke shawara da kansa. Kwantirakin Messi zai kare ns a karshen wannan kakar wanda zai sa ya koma duk kungiyar daya ke so a kyauta, duk da cewa dai har yanzu Barca tana kokarin shawo kan dan wasan. Amma dan wasan kungiyar na baya Mingueza ya bayyana cewa abokin aikin shi ne keda damar yanke shawara akan sauya sheka ko kumma sabunta kwantirakin Barcelona, bayan ya taka muhimmiyar rawa wurin lashe kofuna masu yawa a kungiyar. 'Messi has to look after himself and no-one else' – Mingueza says Barcelona can have no complaints about contract call   Oscar Mingueza will not be trying to influence Lionel Messi’s contr...
Bidiyo: Kalli yanda Messi ya nunawa Masoyan Barcelona bacin ransa saboda yawan daukarshi Hoto

Bidiyo: Kalli yanda Messi ya nunawa Masoyan Barcelona bacin ransa saboda yawan daukarshi Hoto

Wasanni
Tauraron dan kwallon kafa na kungiyar Barcelona, Lionel Messi ya bayyanawa masoyan kungiyar bacin ransa saboda yawan daukarsa hoto.   Messi ya bayyana hakane bayan da yaje fitowa daga wajan Atisaye ya hadu da masoyansa suna ta daukar sa Bidiyo kamar kullun.   Ya tsaya ya tambaye su shin wai basa gajiya, su yi abu daya kullun sai sun daukeshi hoton Bidiyo? Sun dai bashi hakuri suka ce sun daina.  
Da Dumi Duminsa:Daya daga cikin ma’aikatan sabon shugaban Barcelona yayi ritaya bayan lashe zabe da mako guda kacal

Da Dumi Duminsa:Daya daga cikin ma’aikatan sabon shugaban Barcelona yayi ritaya bayan lashe zabe da mako guda kacal

Uncategorized
Joan Laporta zai cika sati na farko a matsayin shugaban Barcelona ba tare da ma'aikacin sa guda ba, sannan kuma an cire kungiyar a gasar zakarun nahiyar turai. Jaume Giro, mataimakin shugaban mai kula da al'amuran kudade a Bacelona ne yayi murabus ranar sati bayan ya samu rashin daidaituwa tsakanin sa da shugaban kungiyar. Giro ya bukaci a bashi matsayi shugaban kula da al'amuran kudade ne amma Laporta ya bayyana cewa ba zai cika mai burin nashi ba har dai dai in kungiyar ta samu kashi 15 na daga cikin kasafin kudinta, wanda zai kama kusan yuro miliyan 125 kenan. Yanzu tafiyar Giro tasa Laporta zai nemo sabon adalin ma'aikacin da zai taimaka masa yayin daya ke shirin daidaita kungiyar wadda keda bashin yuro biliyan 1.17 a kanta. Breaking:One of Laporta's board members...
Joan Laporta ya doke Victor Font da Toni Frexia ya lashe zaben shugabancin Barcelona

Joan Laporta ya doke Victor Font da Toni Frexia ya lashe zaben shugabancin Barcelona

Wasanni
Laporta ya lashe fiye da kashi 54 bisa dari na zaben inda Victor Font ya biyo bayan sa da kashi 29.99 sai kuma Toni Frexia wanda ya samu kashi 8.58 kacal na zaben. Joan Laporta ya taba shugabanci a kungiyar Barcelona inda har kungiyar ta lashe kofuna 12 a jagorancin sa tsakanin shekara ta 2003 zuwa shekara ta 2010, wanda suka hada da kofuna uku da kungiyar ta lashe a kaka guda sanda Guardiola ke horas da ita. Babban aikin dake gaban Laporta shine shawo kan Messi ya amince da sabunta kwantirakin shi wanda zai kare a karshen wannan kakar, yayin da har yanzu dan wasan bai yanke shawara akan cigaba da taka leda a Barcelona ba. Joan Laporta wins Barcelona presidential election by landslide over Victor Font and Toni Freixa With more than 54 per cent of the vote, the 58-ye...
Barcelona ta jajirce ta cancanci buga wasan karshe na gasar Copa Del Rey, bayan ta doke Sevilla daci 3-2

Barcelona ta jajirce ta cancanci buga wasan karshe na gasar Copa Del Rey, bayan ta doke Sevilla daci 3-2

Wasanni
Barcelona ta jajirce sosai inda ta rama kwallaye biyu da Sevilla ta zira mata a wasan farko, ta lallasa ta daci 3-2 a gabadaya wasannin kuma ta cancanci buga wasan karshe na gasar Copa Del Rey. Tawagar Ronald Koeman nada babban aiki a gabanta bayan ta fadi wasan farko da suka buga a watan daya gabata, amma Gerard Pique yaci mata kwallo ana daf da tashi wasa yayin da Braithwaite ya kara kwallo guda baya an kara masu lokaci. Inda Barcelona ta lallasa Sevilla daci uku bayan data fara jagorancin wasan a cikin mintina 12 ta hannun Ousmane Dembele. Barcelona produce stunning extra time comeback to reach Copa Del Rey final Ronald Koeman’s side had work to do after losing at the Ramon Sanchez Pizjuan last month, but kept going as Gerard Pique scored a late equaliser in th...
Barcelona 1-1 Cadiz: yayin da Messi ya karya tarihin Xavi zamo dan wasan Barcelona daya fi buga mata wasannin La Liga masu yawa

Barcelona 1-1 Cadiz: yayin da Messi ya karya tarihin Xavi zamo dan wasan Barcelona daya fi buga mata wasannin La Liga masu yawa

Wasanni
Barcelona ta barar da maki a wasan tada Cadiz inda suka tashi daci 1-1, bayan tasha kashi a hannun PSG a gasar zakarun nahiyar turai. Lionel Messi ne yayi nasarar ciwa Barcelona bugun daga kai sai me tsaron raga a wasan, yayin da shima Alex Fernandez ya ciwa Cadiz bugun daga kai sai me tsaron raga ana daf da tashi wasan. Messi yayi nasarar karya tarihin Xavi Hernandez a wasan bayan ya zamo dan wasan Barcelona daya fi buga mata wasannin La Liga masu yawa, inda wasannin shi na La Liga suka kai 506 yayin da shi kuma Xavi keda wasanni 505 na La Ligan. Barcelona 1-1 Cadiz: Lionel Messi has become the Barcelona player with the most LaLiga appearances. Barcelona compounded their Champions League misery at the hands of Paris Saint-Germain by drawing on Sunday at home to Cadiz, who scor...