fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Barno

Hotuna: Gwamna zulum ya ziyarci iyalan Abba kyari

Hotuna: Gwamna zulum ya ziyarci iyalan Abba kyari

Uncategorized
Gwamnan jihar barno ya kai ziyara gidan Abba kyari domin sake jajan ta musu bisa rasuwar Shugaban ma'aikatar fadar shugaban kasa. Ziyar wanda gwamnan ya kai tare da rakiyar mu karraban gwamnatin sa a ranar lahadin data gabata. Gaisuwar dai an rawaito an hade sadakar uku dana bakwai duka a rana daya domin tabbatar da bin dokar kiwan lafiya na ragewar cunkuso tare da bin matakan kariya na dakile yaduwar cutar corona.
Rabon kudi yayi sanadin mutuwar mata 5 da jikkata wasu a barno

Rabon kudi yayi sanadin mutuwar mata 5 da jikkata wasu a barno

Uncategorized
Rabon kudi yayi sanadin mutuwar mutane a barno Lamarin ya faru ne a jihar borno inda rahotanni suka bayyana cewa Mutuwar ta farune a sakamakon turmutsitsin da aka samu a yayin da ake rabon kayan a gaji da suka hada da kudi da gwamnan jihar Babagana Zulum ke baiwa al'ummar dake zaune a Gamborou. Rahotan wanda wata majiyar asbiti ta shaidawa kamfanin dillancin labaran Faransa da cewa an kai gawarwakin mata hudu da karamar yarinya guda asibitin tare da wasu mutane bakwai da suka samu rauni. Shima a cewar wani dan sa kai Umar Kachalla, ya tabbatar cewa, an samu asarar rayukan ne a tirmitsitsin a yayin rabon kudi da turmin atamfa.
Ramadan: Gwamna Zulum ya bada umarnin biyan al’bashin watan Afrilu

Ramadan: Gwamna Zulum ya bada umarnin biyan al’bashin watan Afrilu

Uncategorized
A sakamakon karatowar watan azumi Gwamna Zulum ya bada umarnin biyan al'bashin watan Afrilu Gwamnan Barno Babagana Umar Zulum ya bada umarnin biyan ma'aikata da yan fansho al'bashin watan Afrilu da muke ciki, domin gudanar da hidin-dumun watan Azumi. https://twitter.com/GovBorno/status/1251235159812210689?s=20 Al'ummar jihar barno dadama ne ke yabawa gwamnan bisa yadda yake kokari wajan tafiyar da shugaban cin sa a jihar.